Tattaunawar user:M Bash Ne
Barka da zuwa!
[gyara masomin]Barka da zuwa Hausa Wikipedia, M Bash Ne! Mun ji daɗin gudummuwarka. Kuma ina fatan zaka tsaya ka ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimake ka ka fahimci Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a . Na gode. Em-em talk 21:27, 27 Disamba 2020 (UTC)
Inganta Mukaloli a Hausa Wikipedia
[gyara masomin]Assalamu alaikum, Suna na Anasskoko daya cikin Admin masu kula da al'amuran Hausa Wikipedia, naga kokarin ka sosai akan mukalolin daka ke ta kirkira, wanda hakan abune mai kyau, kuma ina maraba da hakan, amman wata hanzari ba gudu ba, wasu daga cikin mukalolin ka basu da Reference/Manazarta koda ko kwara daya ne, wanda hakan tsaiko ne ga Hausa Wikipedia sanna tsaiko ne a gareka domin cin gasar da kake fafatawa a ciki, shawara ! ka ringa samar da reference/Mmanazarta a kowanne mukala da ka kirkira domin Hausa Wikipedia tayi kyau, kaima ka samu daman lashe cin zakaran gasar Wikipedia@20.
Ka sani rashin samar da reference na haifar da matsaloli masu yawa ga Hausa Wikipedia da kuma kai karan kanka a matsayinka na dan wasan gasar Wikipedia@20, Ina so in karfafa maka gwiya domin ka gyara mukalolinka domin lashe gasar da kake wasa ciki, domin kuma ci gaban Hausa Wikipedia.
Samar da reference abune mai sauki, kawai kaje yanar gizo ka samo su, ko kuma daga littattafai, idan hakan ya maka wahala to akwai wata hanya mai sauki, ka bude tab/shafin browsing biyu a wayar ka ko Kwamputar ka , tab na farko ka bude shafin mukalar a English Wikipedia, tab na biyu kuma ka bude shafin a Hausa Wikipedia, sai ka ringa copying link address din English Wikipedia kana generating din shi a shafin Hausa Wikipedia ta hanyar Cite dake sama a lokacin Editing, ka tabbatar da cewa ko wacce link adress ta zauna a mazauninta.
Idan kuma kana bukatan karin bayani kamin magana a shafina na tatt,unawa User talk:Anasskoko domin taimako ko kuma karin bayani, ina maka fatan alheri a Hausa Wikipedia da kuma gasar Wikipedia@20, Nagode! daga naka.-- An@ss_koko(Yi Magana) 14:16, 11 ga Maris, 2021 (UTC)
Gasar Hausa Wikipedia na shekara shekara
[gyara masomin]@M Bash Ne Barka da ƙoƙari, ka ringa amfani da #HAC a edit summary na dukkan muƙalolin daka ƙirƙira, Nagode.--
An@ss_koko(Yi Magana) 10:08, 4 ga Yuni, 2021 (UTC)
Gasar Hausa Wikipedia
[gyara masomin]Assalamu alaikum @M Bash Ne,
Ina mai sanar da kai cewa za'a sanar da sakamakon gasa gobe idan Allah ya kaimu, ka duba wannan shafin domin ganin sakamakon gasa, sannan kyaututtuka za'a bayar dasu ne lokaci kadan bayan sanarwan. WP:Gasar Hausa Wikipedia ta Shekara-shekara, Nagode- An@ss_koko(Yi Magana) 10:57, 23 ga Yuni, 2021 (UTC)
Gasar Hausa Wikipedia
[gyara masomin]Assalamu alaikum @M Bash Ne,
Ina mai sanar da kai cewa za'a sanar da sakamakon gasa gobe idan Allah ya kaimu, ka duba wannan shafin domin ganin sakamakon gasa, sannan kyaututtuka za'a bayar dasu ne lokaci kadan bayan sanarwan. WP:Gasar Hausa Wikipedia ta Shekara-shekara, Nagode.-- An@ss_koko(Yi Magana) 11:18, 23 ga Yuni, 2021 (UTC)
Slm
[gyara masomin]Gsky yadda kake ƙirƙirar articles yana burgeni dan ALLAH ina neman ƙatin haske akan yadda ake saka manazarta. Ngd Maliky (talk) 17:35, 7 ga Yuli, 2021 (UTC)
Translation quality check
[gyara masomin]Hello M Bash Ne,
My name is Uzoma Ozurumba, a Community Relations Specialist working with the WMF Language team. Nice to e-meet you.
Please, I will like to ask you for help with checking the quality of the translations in this spreadsheet. I am asking because the WMF Language team wants to introduce a Machine translation service support to some Wikipedias. We want to know if the translations are useful as a start(of course, this initial machine translation is not to be published, they are to help a translator speed up the work) when using content translation.
Since you have experience translating articles to Hausa Wikipedia, I believe you are the best person to evaluate the translations in the spreadsheet.
I will really appreciate your help with evaluating the translation. If you are okay assisting with the quality check; all you need to do is open this spreadsheet, try to read the article samples in the two different columns and then answer the following questions for each article:
- Is any sample useful as a starting point for translation? (A/B/both/none)
- If any sample is not useful, which is the main problem with it?
Please note that you can answer these questions in the spreadsheet (in the column provided) or answer the questions in this thread; whichever works for you is fine.
na gode!
UOzurumba (WMF) (talk) 08:57, 4 Nuwamba, 2021 (UTC)
Flower of the month
[gyara masomin]Hi M Bash Ne
For your huge efforts on Hausa Wikipedia I want to award you with the Flower of the month.
Best regards, –Holder (talk) 05:19, 1 ga Maris, 2022 (UTC)
Have you voted in the UCoC enforcement guidelines ratification?
[gyara masomin]Hi! @M Bash Ne:
The ratification voting process for the revised enforcement guidelines of the Universal Code of Conduct (UCoC) is now open! Voting commenced on SecurePoll on 7 March 2022 and will conclude on 21 March 2022. Please read more on the voter information and eligibility details.
The Universal Code of Conduct (UCoC) provides a baseline of acceptable behavior for the entire movement. The revised enforcement guidelines were published 24 January 2022 as a proposed way to apply the policy across the movement.
Please vote here
Regards, Zuz (WMF) (talk) 10:15, 15 ga Maris, 2022 (UTC)
Blocked saboda amfani da accounts na ƙarya
[gyara masomin]Steward a MetaWiki yayi amfani da CheckUser kamar yadda ƙa'idojin Wikimedia suka tanadar, kuma ya tabbatar kai kake amfani da waɗannan accounts din na ƙarya da yaudara wanda kake amfani da su ta hanyar da bai dace ba.
- 1 User:M Bash Ne - ainihin account dinka
- 2. User:Mr. Sufii - account na ƙarya
- 2. User:Baban Sadiq 2 - account na ƙarya
Sannan ya sake tabbatar da lallai akwai yiyuwar User:Ameency shima kai ka ƙirkire shi. Idan ba kai bane, to ko waye ke da shi ya fito fili ya kare kanshi.
Ka ƙirƙiri account na User:Mr. Sufii (wanda laƙabin ka ne) minti 12 bayan ka saka request a Kofar Al'umma, da zimmar kayi amfani da shi wajen yaudara da nuna cewa wani mutum ne daban.
Daga cikin ayyukan da kake da wadannan accounts akwai yaudara ta hanyar amfani da su domin ba kanka goyon baya da kanka, tare da nuna kamar wasu mutane ne daban, kamar yadda kayi anan, da nan da kuma nan.
Wannan ba ƙaramin laifi bane kuma ya saɓa ma ƙa'idojin bada gudummuwa a Hausa WIkipedia dama al'ummar Wikimedia baki daya. A saboda haka nayi blocking dinka na tsawon wata shidda domin ka sake tunani kuma ka fahimci girman abinda kake aikatawa. Ya zama wajibi kayi amfani da account ƙwara ɗaya bayan block dinka ya ƙare. –Ammarpad (talk) 20:27, 3 Oktoba 2024 (UTC)
Requested for Unblocked
[gyara masomin]Assalamualaikum Ammarpad,
Ina neman afuwa bisa kuskuren yin amfani da accounts fiye da guda ɗaya nawa a lokacin da nake gyare-gyare a Wikipedia. Na fahimci cewa hakan ya sabawa ka'idojin Wikimedia, kuma na yarda da alhakin wannan kuskuren.
Ina rokon ka da ka buɗe ni daga wannan blocking tare da alkawari cewa ba zan sake yin wannan kuskuren ba a nan gaba. Zan bi duka ka'idojin Wikipedia yadda ya kamata domin gudummawa ta ci gaba da kasancewa bisa dokoki da tsare-tsaren da aka kafa.
A ƙarshe ina mai ƙara bada haƙuri bisa abinda ya faru, na kuskuren da na aikata. Na so na yi magana a discussion page ɗi na ne amma baya buɗewa. Ina so a buɗe min domin na samu damar yin magana a discussion page please. Na yi alƙawarin
Na gode da lokaci da kuma fahimtar ka.
Nagode sosai.@M Bash Ne (talk) 15:07, 22 Oktoba 2024 (UTC)
- Na yarda ka fahimci abunda ba daidai ba ne, kuma nayi unblocking ɗinka. Da fatan zaka rike alƙawarin da ka dauka. –Ammarpad (talk) 19:40, 23 Oktoba 2024 (UTC)
- Assalamu alaikum Ammarpad Ina ƙara godiya da lokaci da kuma fahimtar ka.@M Bash Ne (talk) 11:43, 29 Oktoba 2024 (UTC)