User talk:M Bash Ne

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Barka da zuwa![gyara masomin]

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, M Bash Ne! Mun ji daɗin gudummuwarka. Kuma ina fatan zaka tsaya ka ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimake ka ka fahimci Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a shafina na tattaunawa. Na gode. Em-em talk 21:27, 27 Disamba 2020 (UTC)[Mai da]

Inganta Mukaloli a Hausa Wikipedia[gyara masomin]

Assalamu alaikum, Suna na Anasskoko daya cikin Admin masu kula da al'amuran Hausa Wikipedia, naga kokarin ka sosai akan mukalolin daka ke ta kirkira, wanda hakan abune mai kyau, kuma ina maraba da hakan, amman wata hanzari ba gudu ba, wasu daga cikin mukalolin ka basu da Reference/Manazarta koda ko kwara daya ne, wanda hakan tsaiko ne ga Hausa Wikipedia sanna tsaiko ne a gareka domin cin gasar da kake fafatawa a ciki, shawara ! ka ringa samar da reference/Mmanazarta a kowanne mukala da ka kirkira domin Hausa Wikipedia tayi kyau, kaima ka samu daman lashe cin zakaran gasar Wikipedia@20.

Ka sani rashin samar da reference na haifar da matsaloli masu yawa ga Hausa Wikipedia da kuma kai karan kanka a matsayinka na dan wasan gasar Wikipedia@20, Ina so in karfafa maka gwiya domin ka gyara mukalolinka domin lashe gasar da kake wasa ciki, domin kuma ci gaban Hausa Wikipedia.

Samar da reference abune mai sauki, kawai kaje yanar gizo ka samo su, ko kuma daga littattafai, idan hakan ya maka wahala to akwai wata hanya mai sauki, ka bude tab/shafin browsing biyu a wayar ka ko Kwamputar ka , tab na farko ka bude shafin mukalar a English Wikipedia, tab na biyu kuma ka bude shafin a Hausa Wikipedia, sai ka ringa copying link address din English Wikipedia kana generating din shi a shafin Hausa Wikipedia ta hanyar Cite dake sama a lokacin Editing, ka tabbatar da cewa ko wacce link adress ta zauna a mazauninta.

Idan kuma kana bukatan karin bayani kamin magana a shafina na tatt,unawa User talk:Anasskoko domin taimako ko kuma karin bayani, ina maka fatan alheri a Hausa Wikipedia da kuma gasar Wikipedia@20, Nagode! daga naka.-- An@ss_koko(Yi Magana) 14:16, 11 ga Maris, 2021 (UTC)[Mai da]

Gasar Hausa Wikipedia na shekara shekara[gyara masomin]

@M Bash Ne Barka da ƙoƙari, ka ringa amfani da #HAC a edit summary na dukkan muƙalolin daka ƙirƙira, Nagode.--


An@ss_koko(Yi Magana) 10:08, 4 ga Yuni, 2021 (UTC)[Mai da]

Gasar Hausa Wikipedia[gyara masomin]

Assalamu alaikum @M Bash Ne,

Ina mai sanar da kai cewa za'a sanar da sakamakon gasa gobe idan Allah ya kaimu, ka duba wannan shafin domin ganin sakamakon gasa, sannan kyaututtuka za'a bayar dasu ne lokaci kadan bayan sanarwan. WP:Gasar Hausa Wikipedia ta Shekara-shekara, Nagode- An@ss_koko(Yi Magana) 10:57, 23 ga Yuni, 2021 (UTC)[Mai da]

Gasar Hausa Wikipedia[gyara masomin]

Assalamu alaikum @M Bash Ne,

Ina mai sanar da kai cewa za'a sanar da sakamakon gasa gobe idan Allah ya kaimu, ka duba wannan shafin domin ganin sakamakon gasa, sannan kyaututtuka za'a bayar dasu ne lokaci kadan bayan sanarwan. WP:Gasar Hausa Wikipedia ta Shekara-shekara, Nagode.-- An@ss_koko(Yi Magana) 11:18, 23 ga Yuni, 2021 (UTC)[Mai da]

Gsky yadda kake ƙirƙirar articles yana burgeni dan ALLAH ina neman ƙatin haske akan yadda ake saka manazarta. Ngd Maliky (talk) 17:35, 7 ga Yuli, 2021 (UTC)[Mai da]

Translation quality check[gyara masomin]

Hello M Bash Ne,

My name is Uzoma Ozurumba, a Community Relations Specialist working with the WMF Language team. Nice to e-meet you.

Please, I will like to ask you for help with checking the quality of the translations in this spreadsheet. I am asking because the WMF Language team wants to introduce a Machine translation service support to some Wikipedias. We want to know if the translations are useful as a start(of course, this initial machine translation is not to be published, they are to help a translator speed up the work) when using content translation.

Since you have experience translating articles to Hausa Wikipedia, I believe you are the best person to evaluate the translations in the spreadsheet.

I will really appreciate your help with evaluating the translation. If you are okay assisting with the quality check; all you need to do is open this spreadsheet, try to read the article samples in the two different columns and then answer the following questions for each article:

  • Is any sample useful as a starting point for translation? (A/B/both/none)
  • If any sample is not useful, which is the main problem with it?

Please note that you can answer these questions in the spreadsheet (in the column provided) or answer the questions in this thread; whichever works for you is fine.

na gode!

UOzurumba (WMF) (talk) 08:57, 4 Nuwamba, 2021 (UTC)[Mai da]

Flower of the month[gyara masomin]

Hibiscus cannabinus

Hi M Bash Ne

For your huge efforts on Hausa Wikipedia I want to award you with the Flower of the month.

Best regards, –Holder (talk) 05:19, 1 ga Maris, 2022 (UTC)[Mai da]

Have you voted in the UCoC enforcement guidelines ratification?[gyara masomin]

Hi! @M Bash Ne:

The ratification voting process for the revised enforcement guidelines of the Universal Code of Conduct (UCoC) is now open! Voting commenced on SecurePoll on 7 March 2022 and will conclude on 21 March 2022. Please read more on the voter information and eligibility details.

The Universal Code of Conduct (UCoC) provides a baseline of acceptable behavior for the entire movement. The revised enforcement guidelines were published 24 January 2022 as a proposed way to apply the policy across the movement.

Please vote here

Regards, Zuz (WMF) (talk) 10:15, 15 ga Maris, 2022 (UTC)[Mai da]