Usman Mamman Durkwa
Appearance
2015 - 2019 | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | Jihar Borno, | ||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Karatu | |||
| Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Addini | Musulunci | ||
| Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress | ||

Usman Mamman Durkwa, ɗan siyasar Najeriya ne wanda ya zama mataimakin gwamnan jihar Borno daga 2015 zuwa 2019.[1][2]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.