Jump to content

Wikipedia:Hausa Wikimedia Data Support/Archive 1

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Neman intanet data[gyara masomin]

Ina buƙatar Data support domin ƙara ƙarfafa cigaba da bada gudunmawa a Hausa Wikipedia.Yusuf Sa'adu (talk) 20:20, 27 ga Janairu, 2023 (UTC)[Mai da]

Tattaunawa[gyara masomin]

Neman intanet data[gyara masomin]

Muhammad Idriss Criteria (talk) 21:16, 27 ga Janairu, 2023 (UTC)[Mai da]

Ina son tallafin Data saboda ina son kirkirar sabbin articles game da shahararrun Mata, da kuma wasu articles masu muhimmanci da nagarta kuma za su taimaka wajen haɓakar Hausa Wikipedia Insha Allah.

Tattaunawa[gyara masomin]

Neman intanet data[gyara masomin]

abin dayasa nake bukata wanan data support sbd nadinga siyan data sbd laptop din da nake anfani da shie Yana shan data Sosai, koma shie yake hanani yin editing dayawa danayi daya biyu shiekenan, ammah in Hausa Wikipedia foundation suka bani wanan data support din zai temakamin matuka sosai

Tattaunawa[gyara masomin]

Neman intanet data[gyara masomin]

Tattaunawa[gyara masomin]

Ina bukatar wanna tallafin ne saboda yanzu rayuwa tayi tsada ni daliba ce Babu wani aiki da nakeyi shiyasa nake bukatar wanna tallafin zai Kara karfafa min gwaiwa akan Kara Maida hankali wajen yin ayyuka masu yawa --Aisha Yahuza

Neman intanet data[gyara masomin]

Ina bukatar data support saboda na cigaba da tallafawa a Wikipedia, don ingantawa da samar da muƙaloli maso kyau da kuma gyare gyare a wasu ɓangarori na kamar wikitionary da dai sauransu. 787IYO (talk) 06:05, 28 ga Janairu, 2023 (UTC)[Mai da]

Tattaunawa[gyara masomin]

Neman intanet data[gyara masomin]

Tattaunawa[gyara masomin]

Na fara edit a Wikipedia kwana 2 da suka wuce, ina so na samu wannan agajin ne Domin na samu damar da zan cigaba da edit a Wikipedia da sauran manhajojin insaikulopidiya gaba daya. Ina so na samar da article na Hausa Wikipedia kamar guda 1000 a wata amman saboda rashin isasshiyar data da kuma halin kudi ya sanya bana iyawa Dev ammar


Neman intanet data[gyara masomin]

eh gaskiya saboda yanayi da kuma halin rayuwa saboda siyan data namun wahala sosai --Legendry3920

Tattaunawa[gyara masomin]

Neman intanet data[gyara masomin]

Tattaunawa[gyara masomin]

Inason data ne sbd da computer nike amfani wajen gyare gyare amma tana ciman data sosae shiyasa nake neman gudunmawa --AIG9770

Neman intanet data[gyara masomin]

Tattaunawa[gyara masomin]

Ina bukatan datan saboda magance matsalar rashin data da ke hanani yin editin. Idan na samu, zan kara samun daman bada gudummuwata ga cigaban Hausa Wikipedia

Neman intanet data[gyara masomin]

BnHamid (talk) 21:16, 27 ga Janairu, 2023 (UTC)[Mai da]

Ina amfani da Computer anan... hakiƙa idan na samu tallafin DataSupport, zai ƙara ƙarfafa min gwaiwa wajen cigaba da bada gudunmawa anan ba tare da tsawaba na wasu kwananki, da hakan ke faruwa idan banda data a router ɗina.

Tattaunawa[gyara masomin]

Neman intanet data[gyara masomin]

Tattaunawa[gyara masomin]

--Lawielas

Neman intanet data[gyara masomin]

Tattaunawa[gyara masomin]

Ina buƙatar "Data" Sabo da in magance matsalar rashin samun damar shiga shafin Wikipedia domin editin ɗin gudummawa ta. -- Emm Zait