William Troost-Ekong

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
William Troost-Ekong a shekara ta 2015.

William Troost-Ekong (an haife shi a shekara ta 1993) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya daga shekarar 2014.