Willie Hugh Nelson (29 Afirilu 1933 - ) mawakin Amurika ne. An haifi Willie Nelson a birnin Abbott a Jihar Texas dake ƙasar Amurika.