Yakubu Tali
Appearance
Yakubu Tali | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
9 ga Yuni, 1965 - 24 ga Faburairu, 1966 Election: 1965 Ghanaian parliamentary election (en)
1956 - 1965 Election: 1956 Gold Coast legislative election (en)
15 ga Yuni, 1954 - 17 ga Yuli, 1956 Election: 1954 Gold Coast legislative election (en)
20 ga Faburairu, 1951 - 1954 Election: 1951 Gold Coast legislative election (en) | |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Haihuwa | 1916 | ||||||||
ƙasa | Ghana | ||||||||
Mutuwa | Tamale, 1986 | ||||||||
Karatu | |||||||||
Makaranta |
Achimota School Teachers' Training Certificate (en) Achimota School | ||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | ɗan siyasa, sarki, sarki da Malami | ||||||||
Imani | |||||||||
Addini |
Musulmi Musulunci |
Tolon Naa Alhaji Yakubu Alhassan Tali ɗan siyasan Ghana ne, Sarkin Tolon kuma memba ne na kafa Jam’iyyar Mutanen Arewa .
Daga shekara ta 1965 zuwa shekara ta 1968 ya kasance Babban Kwamishinan Ghana a Lagos ( Najeriya ). Ya kasance Jakadan Ghana a Belgrade ( Yugoslavia ) a lokacin Jamhuriya ta Biyu.
A shekara ta 1972, aka nada shi Babban Kwamishinan kasar Ghana a Saliyo, sannan kuma aka amince da shi a Guinea a matsayin Ambasada.[1][2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Nana Addo Celebrates The Life Of Alhaji Yakubu (PHOTOS)". Peacefmonline.com. Accra Ghana. 12 April 2014. Archived from the original on 23 December 2014. Retrieved December 23, 2014.
- ↑ Arthur Kennedy (2009). Chasing the Elephant Into the Bush: The Politics of Complacency. AuthorHouse. p. 196. ISBN 9781449037048.