Zaben Yan Majalisar Dattijai Na Jihar Zamfara 2015

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdevenimentZaben Yan Majalisar Dattijai Na Jihar Zamfara 2015
Iri zaɓe
Ƙasa Najeriya
Applies to jurisdiction (en) Fassara Jihar Zamfara

A ranar 28 ga Maris, 2015 ne aka gudanar da zaben ‘yan majalisar dattawan Najeriya na 2015 a jihar Zamfara, domin zabar ‘yan majalisar dattawan Najeriya da za su wakilci jihar Zamfara. Kabir Garba Marafa mai wakiltar Zamfara ta tsakiya, Tijjani Yahaya Kaura mai wakiltar Zamfara ta Arewa da Ahmad Sani Yerima mai wakiltar Zamfara ta yamma duk sun yi nasara a jam'iyyar All Progressives Congress.[1][2]

Dubawa[gyara sashe | gyara masomin]

Alaka jam'iyya Jimlar
APC PDP[3]
Kafin Zabe 3
Bayan Zabe 3 - 3

Takaitawa[gyara sashe | gyara masomin]

Gundumar jam'iyya Mai ci Zababben Sanata jam'iyya
Zamfara ta Ta tsakiyal Kabir Garba Marafa APC
Zamfara ta Arewa Tijjani Yahaya Kaura APC
Zamfara ta Yamma Ahmad Sani Yerima APC

Sakamakon Zabe[gyara sashe | gyara masomin]

Zamfara Ta Tsakiya[gyara sashe | gyara masomin]

Dan takarar jam’iyyar All Progressives Congress Kabir Garba Marafa ne ya lashe zaben, inda ya doke dan takarar jam’iyyar People’s Democratic Party Ibrahim Shehu da sauran ‘yan takarar jam’iyyar.[4][5][6][7][8][9][10][11][12]

Zaɓen Yan Majalisar a Jihar Zamfara 2015
Jam'iyya Ɗan takara Ƙuri'u Sakamako
APC Kabir Garba Marafa Nasara
PDP (Najeriya) Ibrahim Shehu

Zamfara ta Arewa[gyara sashe | gyara masomin]

Dan takarar jam’iyyar All Progressives Congress Tijjani Yahaya Kaura ne ya lashe zaben, inda ya doke dan takarar jam’iyyar People’s Democratic Party Sahabi Alhaji Yaú da sauran ‘yan takarar jam’iyyar.[5][13][14][15][16][17][18][19]

Zaɓen Yan Majalisar a Jihar Zamfara 2015
Jam'iyya Ɗan takara Ƙuri'u Sakamako
APC Tijjani Yahaya Kaura Nasara
PDP (Najeriya) Sahabi Alhaji Yaú

Zamfara ta Yamma[gyara sashe | gyara masomin]

Dan takarar jam’iyyar All Progressives Congress Ahmad Sani Yerima ne ya lashe zaben inda ya doke dan takarar jam’iyyar People’s Democratic Party Bello Matawalle da sauran ‘yan takarar jam’iyyar.[5][20][21][22][23][24][25][26][27]

Zaɓen Yan Majalisar a Jihar Zamfara 2015
Jam'iyya Ɗan takara Ƙuri'u Sakamako
APC Ahmed Sani Yerima Nasara
PDP (Najeriya) Bello Matawalle

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "The 8th National Assembly and the rest of us". Vanguard News (in Turanci). 2016-04-13. Retrieved 2021-08-13.
  2. "List of 83 senators who passed vote of confidence on Senate President, Saraki | Premium Times Nigeria" (in Turanci). 2015-09-29. Retrieved 2021-08-13.
  3. https://www.premiumtimesng.com/resources/174911-nigeria-2015-elections-senatorial-candidates-full-list.html
  4. "FULL LIST OF MEMBERS OF 8TH SENATE" (PDF). placng.org. Archived (PDF) from the original on April 21, 2021.
  5. 5.0 5.1 5.2 "Election Centre". nigeriaelections.stearsng.com. Retrieved 2021-08-13.
  6. "With APC win, South East shuts self from Senate President, Speaker slots | Premium Times Nigeria" (in Turanci). 2015-04-02. Retrieved 2021-08-31.
  7. "Meet the 8 female senators in 8th National Assembly - P.M. News". pmnewsnigeria.com. Retrieved 2021-08-31.
  8. "INEC releases some results of National Assembly election". Vanguard News (in Turanci). 2015-03-30. Retrieved 2021-08-31.
  9. "8th Assembly introduced 2,166 bills, only 515 were passed—Report". International Centre for Investigative Reporting (in Turanci). 2019-10-04. Retrieved 2021-08-31.
  10. Headliners. "2015 Election Result: List of Elected Senators Across Nigeria – Nigeria News Headlines Today" (in Turanci). Retrieved 2021-08-31.
  11. FAAPA. "8th National Assembly: The challenges and feats – FAAPA FR" (in Turanci). Retrieved 2021-08-31.
  12. "Governance Institutions: Nigeria's 8th Senate » CPPA". CPPA (in Turanci). 2015-06-08. Archived from the original on 2021-08-31. Retrieved 2021-08-31.
  13. "IFES Election Guide | Elections: Nigeria Senate 2015". www.electionguide.org. Retrieved 2021-08-31.
  14. "Full List of Telephone Numbers Of The 109 Senators Of The National Assembly". LATEST NIGERIAN NEWS BREAKING HEADLINES NEWSPAPERS (in Turanci). 2016-04-13. Archived from the original on 2021-08-31. Retrieved 2021-08-31.
  15. "20 Lawmakers Who Shaped the 8th Assembly". THISDAYLIVE (in Turanci). 2019-01-06. Retrieved 2021-08-31.
  16. admin. "The 8th National Assembly – CISLAC Nigeria" (in Turanci). Archived from the original on 2021-08-31. Retrieved 2021-08-31.
  17. "List of 2015 Elected Senators". INEC Nigeria. Archived from the original on June 15, 2021.
  18. Tersoo, Andrella (2018-02-21). "Names of 109 senators in Nigeria: Current list of senators and the districts they represent". Legit.ng - Nigeria news. (in Turanci). Retrieved 2021-08-31.
  19. "Bukola Saraki constitutes 65 committees for 109 senators". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2015-11-05. Retrieved 2021-08-31.
  20. "Nigerian Women's Scorecard In 2015 Polls". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2015-04-18. Retrieved 2021-08-31.
  21. "APC snatches Senate majority, ends PDP's 16-year rule | Premium Times Nigeria" (in Turanci). 2015-04-01. Retrieved 2021-08-31.
  22. "Why the PDP lost". New African Magazine. 2015-04-29. Retrieved 2021-08-31.
  23. Orji, Nkwachukwu (2015). "The 2015 Nigerian General Elections". Africa Spectrum. 50 (2): 73–85. ISSN 0002-0397.
  24. "LIST OF SENATORIAL CANDIDATES FOR 2015 ELECTION – Nigeria Civil Society Situation Room" (in Turanci). Retrieved 2021-08-31.
  25. "EveryPolitician: Nigeria - Senate - 8th National Assembly of Nigeria". EveryPolitician. Retrieved 2021-08-31.
  26. "APC's 'PhD victory' over PDP in the 8th assembly". TheCable (in Turanci). 2015-05-15. Retrieved 2021-08-31.
  27. "Prominent senators, governors who lost out in Senate race" (in Turanci). 2019-02-28. Retrieved 2021-08-31.