Zainab Ujudud Shariff

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Zainab Ujudud Shariff An haife ta a shekarar 1963 a cikin Garin Rano Jihar Kano.[1]

Karatu[gyara sashe | Gyara masomin]

Tayi makarantar Saint Louis Secondary School Bompai Kano daga 1973 zuwa 1977. Tayi digiri dinta a jami’ar Ahmadu Bello a fannin Famasi daga shekarar 1979 zuwa 1982. Tayi certificate akan harkar lafiya a Crown Agents Training School, Working Suisse, United Kingdom, daga shekarar 1995 zuwa 2004. Ta samu wani certificate din a Japan, inda daga baya ta kara komawa China dan wani karatun.[1]

Rayuwar Aiki[gyara sashe | Gyara masomin]

Tana aikin sakai na taimakawa mutane da al’umma baki daya. Tayi aiki da ‘Japanese International Cooperation Agency’ inda ta kirkiro wani fanni dake ilimintarwa akan kwayoyi a Federal Staff Clinic Phase 1 Abuja. Ta wallafa littattafai har guda 3 akan kiwon lafiya.[1]

Bibiliyo[gyara sashe | Gyara masomin]

  • Sultans of Sokoto : a biographical history since 1804. Abba, Alkasum,, Jumare, I. M. (Ibrahim Muhammad),, Aliyu, Shuaibu Shehu,. Kaduna, Nigeria. ISBN 978-978-956-924-3. OCLC 993295033.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 1.2 Sultans of Sokoto : a biographical history since 1804. Abba, Alkasum,, Jumare, I. M. (Ibrahim Muhammad),, Aliyu, Shuaibu Shehu,. Kaduna, Nigeria. p.p 229-230 ISBN 978-978-956-924-3.