Jump to content

Zainab Ujudud Shariff

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Zainab ujudud shariff)
Zainab Ujudud Shariff
Rayuwa
Haihuwa Rano, 1963 (60/61 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a pharmacist (en) Fassara da herbalist (en) Fassara

Zainab Ujudud Shariff (An haife ta a shekara ta alif ɗari tara da sittin da uku 1963A.c) a cikin Garin Rano Jihar Kano.[1]

Tayi makarantar Saint Louis Secondary School Bompai Kano daga shekara ta dubu daya da dari tara da saba'in da uku (1973) zuwa shekara ta dubu daya da dari tara da saba'in da bakwai (1977). Tayi digiri dinta a jami’ar Ahmadu Bello a fannin Famasi daga shekarar 1979 zuwa shekara ta 1982. Tayi certificate akan harkar lafiya a Crown Agents Training School, Working Suisse, United Kingdom, daga shekara ta 1995 zuwa shekara ta 2004. Ta samu wani certificate din a Japan, inda daga baya ta kara komawa China dan wani karatun.[1]

Rayuwar Aiki

[gyara sashe | gyara masomin]

Tana kuma aikin sakai na taimakawa mutane da al’umma baki daya. Tayi aiki da ‘Japanese International Cooperation Agency’ inda ta kirkiro wani fanni dake ilimintarwa akan kwayoyi a Federal Staff Clinic Phase 1 Abuja. Ta wallafa littattafai har guda 3 akan kiwon lafiya.[1]

  • Sultans of Sokoto : a biographical history since 1804. Abba, Alkasum,, Jumare, I. M. (Ibrahim Muhammad),, Aliyu, Shuaibu Shehu,. Kaduna, Nigeria. ISBN 978-978-956-924-3. OCLC 993295033.
  1. 1.0 1.1 1.2 Sultans of Sokoto : a biographical history since 1804. Abba, Alkasum,, Jumare, I. M. (Ibrahim Muhammad),, Aliyu, Shuaibu Shehu,. Kaduna, Nigeria. p.p 229-230 ISBN 978-978-956-924-3.