Zina Saro-Wiwa
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Cikakken suna | Zina Saro-Wiwa |
| Haihuwa | Port Harcourt, 1976 (49/50 shekaru) |
| ƙasa |
Birtaniya Najeriya |
| Mazauni | Port Harcourt |
| Ƴan uwa | |
| Mahaifi | Ken Saro-Wiwa |
| Ahali |
twin sister (en) |
| Karatu | |
| Makaranta |
University of Bristol (en) Roedean School (en) |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a |
darakta, mai gabatarwa a talabijin, mai tsare-tsaren gidan talabijin, mai kwasan bidiyo, filmmaker (en) |
| Wurin aiki |
Landan da Brooklyn (mul) |
| Employers | masu kirkira |
| Kyaututtuka |
gani
|
| IMDb | nm1785475 |
| zinasarowiwa.org da zinasarowiwa.com | |
Zino Saro-Wiwa Tsohuwar 'yar jarida ce ta BBC, aikinta na fasaha ya samo asali ne daga sha'awarta ta sauya yadda duniya ke kallon Afirka ta amfani da fina-finai, fasaha, da abinci. Ayyukanta sun hada da Sabon Kitchen na Yammacin Afirka, aikin da Saro-Wiwa ke sake tunanin abincin Yammacin Afirka. Kowace liyafa kuma tana dauke da shirye-shiryen fasahar bidiyo na Afirka da karamar lacca.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.