Zonkwa
Zonkwa | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jihar Kaduna | |||
Babban birnin |
Zonkwa ( Jju : A̱zunkwa) ƙaramar hukumar Zangon Kataf ce da kuma hedikwatar masarautar Bajju, a kudancin jihar Kaduna a yankin Middle Belt a Najeriya.[1]
Nazarin Ƙasa
[gyara sashe | gyara masomin]Tsarin ƙasa
[gyara sashe | gyara masomin]Zonkwa ya kunshi fadin yanki tsayin mita 798.[2]
Yanayi
[gyara sashe | gyara masomin]Zonkwa na da matsakaicin yanayin zafin shekara na kusan kashi 24.8 °C (76.6 °F), matsakaicin tsayi na shekara kusan kashi 28.6 °C (83.5 °F) na ma'aunin selshiyos da mafi ƙaranci da ake samu na kashi 18.8 °C (65.8 °F), tare da ruwan dai dai gwargwado a ƙarshe da farkon shekara. Sai hazo na shekara kusan kashi 28.1 millimetres (1.11 in), da matsakaicin zafi na 53.7%, kwatankwacin na garuruwan da ke makwabtaka da Kagoro, Manchok, da Kafanchan.[3]
Climate data for Zonkwa (798m altitude) | |||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Watan | Janairu | Fabrairu | Maris | Afrilu | Mayu | Yuni | Yuli | Ogusta | Satumba | Oktoba | Nuwamba | Disamba | Shekara |
Record high °C (°F) | 31 (88) |
33 (91) |
34 (93) |
34 (93) |
31 (88) |
29 (84) |
26 (79) |
25 (77) |
27 (81) |
29 (84) |
30 (86) |
29 (84) |
29.8 (85.6) |
Average high °C (°F) | 29 (84) |
32 (90) |
34 (93) |
33 (91) |
30 (86) |
27 (81) |
24 (75) |
22 (72) |
24 (75) |
28 (82) |
29 (84) |
31 (88) |
28.6 (83.5) |
Daily mean °C (°F) | 24 (75) |
26 (79) |
29 (84) |
29 (84) |
26 (79) |
24 (75) |
21 (70) |
20 (68) |
22 (72) |
25 (77) |
25 (77) |
26 (79) |
24.8 (76.6) |
Average low °C (°F) | 15 (59) |
17 (63) |
21 (70) |
22 (72) |
20 (68) |
19 (66) |
18 (64) |
17 (63) |
18 (64) |
20 (68) |
19 (66) |
19 (66) |
18.8 (65.8) |
Record low °C (°F) | 14 (57) |
16 (61) |
20 (68) |
21 (70) |
21 (70) |
20 (68) |
19 (66) |
18 (64) |
19 (66) |
19 (66) |
18 (64) |
15 (59) |
18.3 (64.9) |
Average precipitation mm (inches) | 0 (0) |
1 (0.0) |
3.1 (0.12) |
13.5 (0.53) |
35.5 (1.40) |
54.2 (2.13) |
71.2 (2.80) |
69 (2.7) |
60.3 (2.37) |
29.3 (1.15) |
0.1 (0.00) |
0 (0) |
28.1 (1.11) |
Average precipitation days | 0 | 1 | 4 | 12 | 23 | 28 | 31 | 30 | 29 | 18 | 0 | 0 | 14.7 |
Average relative humidity (%) | 24 | 18 | 28 | 48 | 66 | 80 | 88 | 90 | 86 | 61 | 32 | 23 | 53.7 |
Source: World Weather Online[3] |
Alkaluma
[gyara sashe | gyara masomin]Mutane
[gyara sashe | gyara masomin]'Yan asali
[gyara sashe | gyara masomin]Sauran
[gyara sashe | gyara masomin]Sauran ƙungiyoyin da aka samu a cikin manyan al'umma sun hada da Atyap, Igbo, Bakulu, Hausa, Yoruba, Anghan, da sauran al'ummar Najeriya.
Rukunin gudanarwa
[gyara sashe | gyara masomin]Zonkwa sashin gudanarwa ne na oda na biyu tare da garuruwa/kauyuka 10 masu zuwa:[4][5]
- Zonkwa
- Samaru Kataf (Tyap: Cenkwon)
- Madauci
- Masat
- Fadiya Yadsanu
- Fadiya Mugu
- Fadiya Busan
- Fadiya Bakut
- Fadan Kaje
- Ungwan Gaya
Fitattun mutane
[gyara sashe | gyara masomin]- Katung Aduwak, mai ɗaukar hoto
- Nuhu Bature, Mai martaba Sarki
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Zonkwa, Zonkwa, Zangon Kataf, Kaduna State, Nigeria". mindat.org. Retrieved August 7, 2020.
- ↑ "Zonkwa". Falling Grain. Retrieved January 21, 2021.
- ↑ 3.0 3.1 "Zonkwa Monthly Climate Averages, Kaduna, NG". World Weather Online. Retrieved January 21, 2020.
- ↑ "Zonkwa, Zangon Kataf, Kaduna State, Nigeria". Mindat.org. Retrieved May 15, 2022.
- ↑ "Zonkwa, Street Map of Nigeria". Streetmap. Retrieved May 15, 2022.