Jump to content

Manchok

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Manchok
gunduma ce a Najeriya
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Language used (en) Fassara Yaren Tyap, Turanci, Hausa da Pidgin na Najeriya
Wuri
Map
 9°41′N 8°30′E / 9.68°N 8.5°E / 9.68; 8.5
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJihar Kaduna
Ƙananan hukumumin a NijeriyaKaura
Tafkin manchok
Manchok
mocchek

Manchok ( Tyap: Tsok ) gari ne a ƙaramar hukumar Kaura da kuma hedikwatar masarautar Asholio (Moroa), a kudancin jihar Kaduna a yankin Middle Belt a Najeriya.[1] Mutanen garin na magana da yaren Sholyo, ɗaya daga cikin nau'ikan yare a mabanbantan yarukun Tyap. Akwai gidan waya a garin.[2]

Nazarin Kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Tsarin ƙasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Manchok na da faɗin tsayin 896 m.[3]

Manchok na da matsakaicin zafin jiki na shekara-shekara kusan kashi 24.8 °C (76.6 °F), matsakaita na shekara-shekara na 28.6 °C (83.5 °F) da ƙasa da 18.8 °C (65.8 °F), ana samun ruwan sama kadan a ƙarshen da farkon shekara tare da matsakaicin hazo na shekara-shekara na 28.1 millimetres (1.11 in), da matsakaicin zafi na 53.7%, kwatankwacin na garuruwan da ke makwabtaka da Kagoro, Zonkwa da Zangon Kataf.[4]

Climate data for Manchok (896 m altitude)
Watan Janairu Fabrairu Maris Afrilu Mayu Yuni Yuli Ogusta Satumba Oktoba Nuwamba Disamba Shekara
Record high °C (°F) 31
(88)
33
(91)
34
(93)
34
(93)
31
(88)
29
(84)
26
(79)
25
(77)
27
(81)
29
(84)
30
(86)
29
(84)
29.8
(85.6)
Average high °C (°F) 29
(84)
32
(90)
34
(93)
33
(91)
30
(86)
27
(81)
24
(75)
22
(72)
24
(75)
28
(82)
29
(84)
31
(88)
28.6
(83.5)
Daily mean °C (°F) 24
(75)
26
(79)
29
(84)
29
(84)
26
(79)
24
(75)
21
(70)
20
(68)
22
(72)
25
(77)
25
(77)
26
(79)
24.8
(76.6)
Average low °C (°F) 15
(59)
17
(63)
21
(70)
22
(72)
20
(68)
19
(66)
18
(64)
17
(63)
18
(64)
20
(68)
19
(66)
19
(66)
18.8
(65.8)
Record low °C (°F) 14
(57)
16
(61)
20
(68)
21
(70)
21
(70)
20
(68)
19
(66)
18
(64)
19
(66)
19
(66)
18
(64)
15
(59)
18.3
(64.9)
Average precipitation mm (inches) 0
(0)
1
(0.0)
3.1
(0.12)
13.5
(0.53)
35.5
(1.40)
54.2
(2.13)
71.2
(2.80)
69
(2.7)
60.3
(2.37)
29.3
(1.15)
0.1
(0.00)
0
(0)
28.1
(1.11)
Average precipitation days 0 1 4 12 23 28 31 30 29 18 0 0 14.7
Average relative humidity (%) 24 18 28 48 66 80 88 90 86 61 32 23 53.7
Source: World Weather Online[4]

Mutane da Yare

[gyara sashe | gyara masomin]

(Duba cikakkiyar maƙalar mutanen Atyap anan: Aytab)

Mutanen Manchok da kewaye su ne A̠sholyio (wanda kuma ake kira Asholio, Asholyia, Osholio ; haka-zalika kuma Hausawa ke kiransa da "Morwa" ko "Moro'a"). Garin shine hedkwatar masarautar mai sunan garin.

(Duba cikakkiyar maƙalar yaren mutanen Aytab anan: Tyap language)

Asholio suna magana da harshen Sholyio, ɗaya daga cikin yarukan ƙungiyar yaren Tyap, tare da wasu shida - Fantswam, Gworok, Takad, Tyap proper, Tyeca̠rak da Tyuku. Jju kuma da alama wani yanki ne na waɗannan yarukan.[5]

Kidaya a yaren Sholio

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. A̱nyiung
  2. A̱fiyang
  3. A̱tat
  4. A̱naai
  5. A̱fwuon
  6. A̱tee
  7. A̱natat
  8. A̱ri̱nai
  9. A̱kubunyiung
  10. Swak
  11. Swak ma̱ng a̱nyiung
  12. Swak ma̱ng a̱fiyang
  13. Swak ma̱ng a̱tat
  14. Swak ma̱ng a̱naai
  15. Swak ma̱ng a̱fwuon
  16. Swak ma̱ng a̱tee
  17. Swak ma̱ng a̱natat
  18. Swak ma̱ng a̱ri̱nai
  19. Swak ma̱ng a̱kubunyiung
  20. Nswak nfiyang

Manchok (ko Tsok) ɗaya ne daga cikin gundumomi kuma hedkwatar masarautar Sholio (ko Sholio). Sauran gundumomin su ne Azankan (Zankan), Azagwai (Gizagwai), Gbandang (Bondong), Vak (Kajim).

Fitattun mutane

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. "Manchok, Kaura, Kaduna State, Nigeria". mindat.org. Retrieved August 31, 2020.
  2. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20.
  3. "City (town): Manchok: map, population, location". TipTopGlobe.com. Archived from the original on January 29, 2021. Retrieved January 22, 2021.
  4. 4.0 4.1 "Manchok Monthly Climate Averages, Kaduna, NG". World Weather Online. Retrieved January 22, 2020.
  5. "Central Plateau languages". Retrieved 2019-07-11.