Abu Musa al-Ashari
Appearance
|
| |||||
655 - 657 ← Sa'id ibn al-'As (en)
639 - 650 ← Mughira ibn Shu'ba (en) | |||||
| Rayuwa | |||||
| Haihuwa | Zabid, 602 | ||||
| ƙasa |
Khulafa'hur-Rashidun Khalifancin Umayyawa | ||||
| Mutuwa | Kufa, 665 | ||||
| Ƴan uwa | |||||
| Yara | |||||
| Ƴan uwa |
view
| ||||
| Ɗalibai |
view
| ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a |
Malamin akida da qāriʾ (mul) | ||||
| Aikin soja | |||||
| Ya faɗaci |
Yaƙin Khaybar Nasarar Makka yaƙin Hunayn yaƙin Tabouk | ||||
| Imani | |||||
| Addini | Musulunci | ||||
Abu Musa Abd Allah dan Qays al-Ash'ari ya kasance daya daga cikin Sahabbain Annabi Muhammad S.A.W,, anfi sanin shi da Abu Musa al-Ash'ari (أبو موسى الأشعري) (R. ca. 662 or 672) kuma ya zama gwamnan Basra da Kufa ya bada gudummuwa a yakin mallakan Farisa.