Abubakar Koko
Appearance
Abubakar Koko | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Hausa |
Karatu | |
Makaranta | Wadham College (en) |
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | civil servant (en) |
Alhaji Abubakar Garba Koko, OFR, Sarkin Yakin Gwandu, [1] ya kasance ma'aikacin gwamnati na Najeriya, Mai Gudanarwa, kuma Dan Siyasa wanda ya yi aiki a matsayin Babban Sakatare na farko na Hukumar Raya Babban Birnin Tarayya (FCDA), Abuja.[2][3] Ya shirya da kuma aiwatar da ci gaban Najeriya 's sabon tarayya babban birnin ƙasar a cikin 80s.
Rayuwar farko da ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]An kuma haifeshi a garin Birnin kebbi, a shekarar 1937, kuma yayi karatun firamare a sokoto, sannan yayi makarantar midil a katsina .[4] Daga baya Koko ya halarci Cibiyar Ilimi ta Ilorin inda ya samu horo ya kuma zama Malami. Ya kuma yi karatun mulki a Jami’ar Ahmadu Bello, sannan ya yi karatun a Jami’ar Wadham, Jami’ar Oxford. [5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Alh Abubakar Koko(Sarkin Yakin Gwandu 1)OFR". www.facebook.com (in Turanci). Retrieved 4 October 2020.[self-published]
- ↑ Moore, Jonathan (March 1984). "The Political History of Nigeria's New Capital". The Journal of Modern African Studies. 22 (1): 173. Retrieved 22 September 2020.
- ↑ Shuaibu, Umar. "The master Planner". Dailytrust. Dailytrust. Retrieved 22 September 2020.
- ↑ "1940s middle School katsina,a young teacher was interviewed about working as a married woman". 26 April 2020. Retrieved 5 October 2020.
- ↑ Babah, Chinedu (2017-02-28). "KOKO, Abubakar Garba". Biographical Legacy and Research Foundation (in Turanci). Retrieved 6 October 2020.