Adijat Gbadamosi
Adijat Gbadamosi | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | jahar Osun, 31 Disamba 2001 (22 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Yarbanci |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | boxer (en) |
Mahalarcin
| |
Nauyi | 51 kg |
Tsayi | 170 cm |
Adijat Gbadamosi ƴae dambe ce mai nauyi)super bantamweight kuma ta lashe lambar azurfa a gasar Olympics ta matasa ta Buenos Aires ta 2018. Ita ce ƴar wasan dambe ta farko a Najeriya da ta lashe lambar yabo ta dambe ta Afirka bayan nasarar da ta samu a kan Zimbawean Patience Mastara a lokacin yakin neman lambar yabo ta mata na Super Bantamweight na 2023 . [1] [2][3]
Rayuwa ta farko
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Adijat Gbadamosi a ranar 31 ga watan Disamba na shekara ta 2001, a Najeriya.[4][5]
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]Adijat Gbadamosi ta fara ne a matsayin mai dambe, tana wakiltar Najeriya a gasar Olympics ta matasa ta Buenos Aires ta 2018 a Argentina, inda ta lashe lambar azurfa bayan ta rasa lambar zinare ga Martina La Piana ta Italiya. [6] [7]
A cikin wannan shekarar, ta lashe lambar zinare a Gasar Cin Kofin Matasan Afirka a Maroko . A cikin 2019, Gbadamosi ya lashe kyautar Best Boxer of the Day a filin wasa, 101st edition of the Monthly Saturday Boxing Show da aka gudanar a Mobolaji Johnson Sports Hall, Legas. [8]
A cikin 2022, Gbadamosi ya fara bugawa a matsayin ƙwararren ɗan dambe a gasar King of the Ring da Taiye Kodjo . [9]
Kyaututtuka
[gyara sashe | gyara masomin]- Super Bantamweight na Afirka 2023 [1]
- Medal na azurfa na Olympics na matasa, 2018 [7]
- Medal na zinare na matasa na Afirka, 2018
Bayanan da aka ambata
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 Sports, Pulse (2023-06-22). "Nigeria's Adijat Gbadamosi makes history as she wins ABU Title at 'King of the Ring 3'". Pulse Sports Nigeria (in Turanci). Retrieved 2023-10-25.
- ↑ Agbede, Wale (2023-06-29). "Nigeria's first female professional boxing champion Adijat Gbadamosi pushes for world title". Peoples Gazette (in Turanci). Retrieved 2023-10-25.
- ↑ Eludini, Tunde (2023-07-02). "Adijat Gbadamosi: New African boxing queen sets sights on world title". Premium Times Nigeria (in Turanci). Retrieved 2023-10-25.
- ↑ "Adijat Gbadamosi – Monarch Champions" (in Turanci). Archived from the original on 2023-03-12. Retrieved 2023-03-12.
- ↑ Walter, Abed (2022-02-02). "Adijat Gbadamosi's biography, fact, career, awards, net worth and life story". 44Bars.com (in Turanci). Archived from the original on 2023-03-12. Retrieved 2023-03-12.
- ↑ "Italy's Martina La Piana puts her father through the ringer". IBA (in Turanci). 2018-10-17. Retrieved 2023-03-12.
- ↑ 7.0 7.1 Ogunseye, Adebanjo (2018-10-22). "Boxing Sensation Gbadamosi says Youth Olympic Silver Medal is Consolation". Latest Sports News In Nigeria (in Turanci). Retrieved 2023-03-12.
- ↑ "WBO bout tops King of The Ring contest". Punch Newspapers (in Turanci). 2022-12-12. Retrieved 2023-03-12.
- ↑ Eludini, Tunde (2022-12-12). "King of the Ring boxing tourney returns to Lagos". Premium Times Nigeria (in Turanci). Retrieved 2023-03-12.