Jump to content

Adim Williams

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Adim Williams
Rayuwa
Cikakken suna Adim Williams Chimezie
Haihuwa Najeriya, 20 century
ƙasa Najeriya
Ƙabila Tarihin Mutanen Ibo
Harshen uwa Pidgin na Najeriya
Harshen Ibo
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Harshen Ibo
Sana'a
Sana'a darakta, marubuci da marubin wasannin kwaykwayo
Muhimman ayyuka Mr Ibu (en) Fassara
Imani
Addini Kiristanci
IMDb nm2049177

Adim Williams daraktan fina-finan Najeriya ne wanda aka fi sani da aikin Abuja Connection trilogy of films .[ana buƙatar hujja]

Ya yi aiki da yawa a masana'antar fina-finan Nollywood tun 2002, inda ya jagoranci wasu hotuna 28 a karshen 2006.[ana buƙatar hujja]

Fim dinsa Joshua shine fim na farko na Nollywood da aka fara gabatarwa a kasuwar DVD ta Amurka, wanda aka saki a watan Disamba 2005. Yana daga cikin fitattun jaruman fina-finan da suka fito a cikin fim din "The Interview".[1]

Adim Williams darekta ne kuma marubuci, wanda aka sani da Mista Ibu a London (2004), Crying Angel (2005), da Valentino (2002).[2]

Wasu fina-finansa

MR IBU A LONDON

Wani ma’aikacin tsaro da ba shi da albashi mai tsoka wanda kullum ana yi masa ba’a yana boye a cikin kwantena ya tsinci kansa a kan marasa gida a kan titunan birnin Landan har sai da abin mamaki wani tsohon abokinsa ya zo ya taimaka masa. Cast and crew Charles Okocha, Mr Ibu, Rita Johnson, John Okafor, Nkiru Ughanze, Remy Ohanjiyan, Ishola Oshun da sauransu.[3]

  • Desperate sister
  • Too Late to Claim 2
  • Royal Battle 2
  • Millionaire's Daughter
  • Women in Power
  • Temple of Justice 2
  1. "Five years on, Slize Entertainment returns with The Interview". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2021-07-31. Archived from the original on 2022-07-18. Retrieved 2022-07-18.
  2. "Adim Williams". IMDb (in Turanci). Retrieved 2022-07-22.
  3. "Mr Ibu in London (TBD) - nlist | Nollywood, Nigerian Movies & Casting". nlist.ng (in Turanci). Retrieved 2022-07-22.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]