Ahmadu Hussaini
Appearance
ga Augusta, 1998 - Mayu 1999 ← Joe Kalu-Igboama - Boni Haruna → | |||
| Rayuwa | |||
| Cikakken suna | Ahmadu Hussaini | ||
| Haihuwa | 26 Oktoba 1958 (67 shekaru) | ||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Ƙabila | Hausawa | ||
| Harshen uwa | Hausa | ||
| Karatu | |||
| Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
Laftanar-Kanal Ahmadu G. Hussaini ya kasance mai kula da mulkin soja na jihar Adamawa tsakanin watan Agusta na shekara ta 1998 da watan Mayu na shekara ta 1999, a lokacin mulkin rikon kwarya na Janar Abdulsalami Abubakar, ya mika iko ga zababben gwamnan farar hula Boni Haruna a farkon Jamhuriya ta Hudu ta Najeriya.[1] An bukace shi ya yi ritaya, kamar yadda duk shugabannin mulkin soja na baya suka yi, a watan Yunin shekara ta 1999.[2]