Alhassan Yusuf
Appearance
Alhassan Yusuf | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | jahar Kano, 18 ga Yuli, 2000 (24 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya Hausa | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 1.75 m | ||||||||||||||||||||||||||
Kyaututtuka |
gani
|
Alhassan Yusuf (an haife shi 18 ga Yulin shekarata dubu biyu 2000)[1] haifaffen dan jihar Kano ne, kuma ɗan kwallon kafa ne a ƙasar Nijeriya wanda ke bugawa IFK Göteborg a kasar Sweden a matsayin ɗan wasan tsakiya.[2]
Girmamawa
[gyara sashe | gyara masomin]- Sabon shiga "Allsvenskan" na shekarar: 2019
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Alhassan Yusuf: Nigeria’s youngster lights up Goteborg - The Nation Newspaper (thenationonlineng.net)
- ↑ "A-lagskontrakt för Yusuf". IFK Göteborg. 25 July 2018. Retrieved 15 August 2020.
Dubi Kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Alhassan Yusuf Archived 2020-07-16 at the Wayback Machine a SvFF (Garin Swedish)
- Alhassan Yusuf a Soccerway