Jump to content

Ali Sa'ad Birnin-Kudu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ali Sa'ad Birnin-Kudu
gwamnan jihar jigawa

ga Janairu, 1992 - Nuwamba, 1993
Olayinka Sule - Ibrahim Aliyu
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Ƙabila Hausawa
Harshen uwa Hausa
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa Jam'iyyar SDP

Ali Sa'ad Birnin-Kudu Barista ne kuma tsohon gwamnan jihar Jigawa dake arewacin Najeriya. Ya kasance memba na rusasshiyar jam'iyyar Social Democratic Party kuma yayi gwamna daga Janairu 1992 har zuwa Nuwamba 1993.

Manazarta  

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Nasir, Bala (2003-03-15). "Jigawa: The Men After Turaki's Job". This Day Online. Leaders & Company Limited. Archived from the original on 2007-09-30. Retrieved 2007-04-06.
  • Elechenu, John (2006-01-15). "Gunmen invade Rimi's house ... kill wife". Odili.net. Punch (Nigeria) Limited. Retrieved 2007-04-06. [dead link]

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]