Olayinka Sule

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Olayinka Sule
gwamnan jihar jigawa

28 ga Augusta, 1991 - ga Janairu, 1992
Ali Sa'ad Birnin-Kudu
Rayuwa
Haihuwa 4 Mayu 1948
ƙasa Najeriya
Ƙabila Yarbawa
Harshen uwa Yarbanci
Mutuwa 23 ga Augusta, 2020
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Digiri Janar

Birgediya Janar (ritaya) Olayinka Sule (4 May 1948[1][2] - 23 August 2020) ya kasance Mai Gudanarwa a Jihar Jigawa, Najeriya daga Agusta 1991 zuwa Janairu 1992 a lokacin mulkin soja na Janar Ibrahim Babangida.[3]

Ayyuka[gyara sashe | gyara masomin]

A shekarar 1983 Laftanar Kanar Sule ya kasance ma’aikacin soji ga aikin din-din-din na Najeriya a Majalisar Dinkin Duniya.[4] Sule, wanda aka ƙara masa da muƙamin Kanar, shi ne shugaban farko a jihar Jigawa, Najeriya bayan an kafa ta biyo bayan ɓallewa daga jihar Kano a watan Agustan 1991. Ya mika mulki wa zaɓaɓɓen gwamnan farar hula Ali Sa'ad Birnin-Kudu a watan Janairun 1992 a farkon jamhuriya ta uku ta Najeriya.[3]

A shekarar 1996 ya kasance General Officer Commanding (GOC) shiyya ta ɗaya ta Mechanized na Sojojin Najeriya.[5] Ya yi ritaya daga aikin soja a wannan shekarar.[ana buƙatar hujja]

Ritaya[gyara sashe | gyara masomin]

Bayan ya yi ritaya, ya zama kyaftin na kulob din Golf na Ikeja.[6] Ya kasance ƙwararren ɗan wasan golf, wanda ya lashe gasa da yawa.[7][8]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "SULE, Major-General Mueen Olayinka (RTD.)". 24 March 2017.
  2. "Index St-Sz".
  3. 3.0 3.1 "Nigerian States". WorldStatesmen. Retrieved 2010-05-30.
  4. Mac Alabi (1983). Elections 1983. Daily Times. p. 257.
  5. West Africa, Issues 4098-4114. Afrimedia International. 1996. p. 890.
  6. Pius Anakali (2003-02-09). "Anozie, Alamu Win Guinness Tourney". ThisDay. Retrieved 2010-05-30.[permanent dead link]
  7. "Sule wins Wuraola Ojo golf meet". The Punch. 2009-11-19. Retrieved 2010-05-30.[permanent dead link]
  8. "Guinness Excite Golfers in 2010 Tourney". Daily Champion. 14 February 2010. Retrieved 2010-05-30.