Assan Ceesay (an haife shi a ranar 17 watan Maris 1994) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Gambiawanda ke taka leda a matsayin mai gaba ga ƙungiyar Seria A Lecce da kuma ƙungiyar ƙasa ta Gambia. [1]
A cikin watan Janairu na 2020, Ceesay ya koma 2. VfL Osnabrück na Bundesliga, a matsayin aro daga kulob din Super League na Switzerland FC Zürich.[2]
A ranar 16 ga watan Yunin 2022, Ceesay ya amince ya shiga sabuwar ƙungiyar Seria A Lecce akan kwantiragin shekaru biyu, tare da zaɓi na uku, daga 1 ga watan Yuli lokacin da kwantiraginsa da FC Zürich zai ƙare.[3][4]
↑P.M. (23 January 2020). "Neuzugang aus der Schweiz: VfL Osnabrück leiht Assan Ceesay aus". Hasepost (in German). Retrieved 23 January 2020.
↑Assan Ceesay: Lecce sign The Gambia striker on free transfer". BBC Sport. 16 June 2022.
↑UFFICIALE L'ACQUISIZIONE DI Assan Ceesay [THE ACQUISITION OF Assan Ceesay IS OFFICIAL]. www.uslecce.it (in Italian). 16 June 2022.
Retrieved 16 June 2022.
↑Assan Ceesay at Soccerway. Retrieved 23 August 2020.