Ayo Salami
Appearance
Ayo Salami | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Kwara, 15 Oktoba 1943 (81 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Ƙabila | Yaren Yarbawa |
Harshen uwa | Yarbanci |
Karatu | |
Makaranta |
Makarantar Koyan Lauya ta Najeriya Jami'ar Ahmadu Bello |
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | Lauya da mai shari'a |
Ayo salami CFR OFR (An haifeshi ranar 15 ga watan Oktoba, 1946) ɗan Najeriya ne, mai shara'a kuma tsohon shugaba na kotun koli a Nijeriya.[1]
Farkon Rayuwa da Ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]Mai shara a ayo salami an haifeshi a 15 ga watan octobar shekarar 1946, a garin ganma a jihar kwara wac take yankin arewa ta tsakiya.
Ya samu shedar gama sakandiri a makarantar provincial a jihar kano a shekarar 1963.Yasamu digiri akan ilimin sharia a jamiar ahamadu bello zaria a shekarar 1967,inda ya wuce makaranta koyan lauyanci a shekarar 1968 a watan yuni[2]