Biryani

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Biryani
mixed rice dish (en) Fassara
Kayan haɗi shinkafa
kifi
Nama
Kwai
Kayan haɗi shinkafa, Nama, kifi, Kwai da chicken meat (en) Fassara
Said to be the same as (en) Fassara Parêv (en) Fassara
biryani a kwano

Biryani Sanannen abinci ne a kasar Indiya[1][2] kuma anfi saninsa a kasar indiya da Pakistan[3] a duk fadin duniya, Biryani yana daukar lokaci da kuma jan aiki wurin yinshi amma ya cancanci hakan domin kuwa hakika yanada wahalaryi.

Sinadaran haɗa biryani[gyara sashe | gyara masomin]

Iri-iren Biryani[gyara sashe | gyara masomin]

biryani

Akwai manyan biryani iri-iri, kuma sunada mahimmanci ga wasu al'umma musamman ta yankin indiya da Pakistan. Ga wasu daga cikinsu:

Sindhi Biryani: irin wannan biryani mai ban sha'awa wanda ya shahara a Birni Pakistan kuma an san shi da dandano na kayan yaji, da shinkafa.

biyani a tebur

Mughlai biryani : An gina wannan Biryani tare da curd, kaza, almond, da ghee, 'ya'yan itatuwa masu busassun, da kuma kayan dandano, kuma yana dadi shima sosai.[4][5]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Daniyal, Shoaib. "Biryani is India's most popular dish – so why does the BJP hate it so much?". Scroll.in (in Turanci). Retrieved 2021-12-17.
  2. Tandon, Suneera (16 December 2020). "Jubilant FoodWorks forays into biryani business with 'Ekdum'". mint (in Turanci). Retrieved 15 November 2021.
  3. Wallis, Bruce (12 April 2017). "Eat My Words: A taste of Iraqi Kurdistan". Duluth News Tribune (in Turanci). Archived from the original on 5 October 2021. Retrieved 22 February 2023.
  4. https://www.bbc.co.uk/food/recipes/chickenbiriyani_89035
  5. https://www.bbcgoodfoodme.com/recipes/chicken-biryani/