Jump to content

Chipo Chung

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Chiipo Chung)
Chipo Chung
Rayuwa
Haihuwa Tanzaniya, 1977 (48/49 shekaru)
ƙasa Zimbabwe
Karatu
Makaranta Jami ar Yale
Royal Academy of Dramatic Art (en) Fassara 2003) Bachelor of Arts (mul) Fassara : Umarni na yan wasa
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a jarumi da ɗan wasan kwaikwayo
Kyaututtuka
IMDb nm1496158

Chipo Tariro Chung (an haife ta ranar 17 ga watan Agusta, shekara ta alif 1977)[1] t Kasance ƴar wasan kwaikwayo ce ta Zimbabwe kuma mai fafutuka da ke zaune a Landan.[2]

Rayuwar farko da ilimi

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Chung a mmatsayin ƴar gudun hijira a Dar es Salaam, tTanzania. Sunanta Chipo na nufin "kyauta" a yaren Shona. Ta shafe shekaru biyu na farko a sansanonin ƴan gudun hijira a Mozambique tare da dubban mmatasa da suka tsere daga yakin Rhodesia a lokacin.

Chung ta girma ne a birnin Harare inda ta halarci Makarantar Sakandare ta Dominican Convent kuma ta haɓaka aikinta tare da kamfanin wasan kwaikwayo na gauraye na Over the Edge. A shekaru goma sha takwas, ta koma Amurka inda mahaifiyarta, masaniyar ilimi kuma tsohuwar ministar ilimi ce a Zimbabwe Fay Chung, ta yi aiki da Majalisar Dinkin Duniya.

Chung ya fara karatun darakta a Jami'ar Yale sannan ya sami horo a matsayin ɗan wasan kwaikwayo a Royal Academy of Dramatic Art (RADA) a Landan, inda ta kammala a shekarar 2003.

YearTitleRoleNotes
2017Deep Time WalkThe Scientist
YearTitleRoleNotes
2005ProofUniversity Friend
2007SunshineIcarus II (voice)
2009In the LoopAnnabelle Hsin
2011360Editor
2012Labalaba, He'll ReturnAtikaShort film
2013Red ZoneStarling (voice)Short film
2014Beyond Plain SightAgnes TakahataShort film
2018Thomas & Friends: Big World! Big Adventures!African Troublesome Trucks, Various African Characters (voice)UK & US versions
YearTitleRoleNotes
2003Absolute PowerMiriamEpisode: "History Man"
2007Dalziel and PascoeLayla Jadwin2 episodes
2007–2008Doctor WhoChantho, Fortune TellerEpisodes "Utopia" & "Turn Left"
2007Holby CityDr. Nicola WoodEpisode: "Past Imperfect"
2008The Last EnemyLucy Fox2 episodes
2009CasualtyDan DanEpisode: "Who Do You Think You Are?"
2009National Theatre LiveIsmeneEpisode: "Phédre"
2010IdentityMichelle FieldingEpisode: "Second Life"
2011CamelotVivian8 episodes
2012SherlockPresenterEpisode: "The Hounds of Baskerville"
2015FortitudeTrish Stoddart5 episodes
2015A.D. The Bible ContinuesMary Magdalene12 episodes
2015From DarknessJemima GreerEpisode: "Episode #1.2"
2016ThirteenAlia Symes3 episodes
2017AbsentiaAgent Whitman7 episodes
2017–2019Into the BadlandsThe Master14 episodes
2018Thomas & FriendsHong-Mei, African TrucksUK/US voice
2021FoundationSimulation Instructor2 episodes
2022His Dark MaterialsXaphaniaMain role
2023SiloSandyMain role
2023Black CakeEleanor Bennett

Video games

[gyara sashe | gyara masomin]
YearTitleRoleNotes
2017Hellblade: Senua's SacrificeNarrator
  1. "Chipo Tariro Chung". Directors.findthecompany.co.uk. Retrieved 31 March 2017.[permanent dead link]
  2. Bonnie Greer (31 July 2011). "How We Met: Chipo Chung & Bonnie Greer". The Independent. Retrieved 3 March 2012.

Hanyoyin Hadi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]

Samfuri:Wikiquote