Chike Obi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Chike Obi
Rayuwa
Cikakken suna Chukwunwike Obi
Haihuwa Zariya da Anambra, 17 ga Afirilu, 1921
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Harshen Ibo
Hausa
Mutuwa Onitsha, 13 ga Maris, 2008
Ƴan uwa
Yara
Karatu
Makaranta University of Cambridge (en) Fassara 1950)
Christ the King College, Onitsha (en) Fassara
(1935 - 1939)
Yaba College (en) Fassara
(1940 - 1942)
University of London (en) Fassara
(1940 - 1946)
Pembroke College (en) Fassara
(1947 - 1950)
Thesis '
Thesis director John Edensor Littlewood (en) Fassara
Mary Cartwright (en) Fassara
Harsuna Turanci
Harshen Ibo
Hausa
Sana'a
Sana'a masanin lissafi, maiwaƙe da ɗan siyasa
Employers Jami'ar Ibadan  (1951 -  1962)
Jami'ar Lagos  (1970 -  1985)
Kyaututtuka
Mamba Makarantar Kimiyya ta Najeriya
Sunan mahaifi Cantamanto
Imani
Jam'iyar siyasa Majalisar Najeriya da Kamaru
Jam'iyyar Dynamic

Chike Obi (an haifeshi ranar 17 ga watan Afrilu, 1921 - ya mutu a ranar 13 ga Maris na shekarata 2008) ɗan siyasan Nijeriya ne, masanin lissafi kuma farfesa.

African Mathematics Union ta ba da rahoton cewa shi ne ɗan Najeriya na farko da ya fara karatun digirin digirgir a fannin lissafi.

Obi ya rubuta littattafai da dama da mukalu kan lissafi da siyasar Najeriya.

Karatu[gyara sashe | gyara masomin]

Obi ya yi karatu a sassa daban-daban na Najeriya kafin ya karanta lissafi a matsayin dalibi na waje a Jami'ar London. Nan da nan bayan ya gama digirinsa na farko, ya samu kyautar gurbin karatu don yin karatu a Kwalejin Pembroke, Cambridge, sannan kuma yayi karatun digirin digirgir a Massachusetts Institute of Technology. a cikin Cambridge, Massachusetts, Amurka, ya cimma hakan ne a shekarar 1950 inda ya zamo ɗan Nijeriya na farko da ya karɓi PhD a fannin lissafi.

Lambobin yabo[gyara sashe | gyara masomin]

Kasantuwar sa farfesa dake koyarwa a Jami'ar Rhode Island, Amurka, Jami'ar Jos, Najeriya, da kuma Kwalejin Kimiyya ta China, Obi ya taɓa samun lambar girmamawa ta ƙasa ta Kwamandan Doka na Najeriya (CON) kuma ɗa ne ga Makarantar Kimiyya ta Nijeriya.

Rayuwar Iyali[gyara sashe | gyara masomin]

Lokacin da Obi ya mutu a shekarar 2008 ya bar matarsa wanda ta rayu har zuwa shekarar 2010. Matar Obi Belinda wadda ta kasance ma'aikaciyar jinya ce ita ma ta mutu a farkon shekarar 2010 inda suka bar yara huɗu.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Hanyoyin haɗin waje[gyara sashe | gyara masomin]