Jump to content

Chinaza Uchendu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Chinaza Uchendu
Rayuwa
Haihuwa Lagos,, 3 Disamba 1997 (26 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Harshen, Ibo
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen, Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Nasarawa Amazons-2017
  Nigeria women's national under-20 football team (en) Fassara2015-2016
  Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya2015-
Rivers Angels F.C. (en) Fassara2017-2018
S.C. Braga (women) (en) Fassara2018-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Chinaza Love Uchendu (an haife tane a 3 ga watan Disamban 1997) itace yar wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasa da ƙasa ta Nijeriya da ke buga musu atakin (gaba). Ta kasance mamba a kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya . A matakin kungiyar ta buga wa kungiyar kwallon kafa ta Rivers Angels kafin ta koma Braga da ke Portugal .

Wasan kwallon kafa

[gyara sashe | gyara masomin]

Uchendu ta taka leda a kungiyar kwallon kafa ta Rivers Angels a gasar Firimiya ta Mata ta Najeriya daga farkon shekarar 2017 har zuwa Yulin 2018 bayan hakan ta koma tare da taimakon zuwa Braga da ke kasar Portugal .[1]

Ayyukan duniya

[gyara sashe | gyara masomin]

A lokacin gasar cin kofin kasashen Afirka ta mata 2018 Uchendu ce kawai ta buga wasan karshe, inda aka shawo kanta a cikin mintuna 8 kafin karshen karin lokacin. Ta ci daya daga cikin fanareti hudu a bugun fenariti wanda ya kawo wa kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya gasar.[2]

  1. "Super Falcon star Uchendu joins Braga from Rivers Angels". The Cable News. 26 July 2018. Retrieved 22 December 2018.
  2. "Nigeria Women vs South Africa Women". CAF Online. 1 December 2018. Retrieved 22 December 2018.

Hanyoyin haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Chinaza Uchendu
  • Bayani a SC Braga (in Portuguese)