Jump to content

Daudawa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Daudawa

Wuri
Map
 11°37′46″N 7°09′24″E / 11.62936°N 7.156561°E / 11.62936; 7.156561
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJahar Katsina
Ƙananan hukumumin a NijeriyaFaskari
Yawan mutane
Harshen gwamnati Turanci
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 634 m
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Daudawa al'ummar Fulani ne dake yankin karamar hukumar Faskari, Jihar Katsina, Najeriya . Suna da Matsakaicin tsawo sama da matakin teku shine mita 634.

Daudawa ita ce wurin da aka haifa Nasir Ahmad el-Rufai, Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT) na Abuja daga 2003 zuwa 2007 kuma tsohon Gwamnan Jihar Kaduna . [1]

Bayanan da aka ambata

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. Amsterdam, Robert (1 December 2009). "Reform vs. Status Quo: The campaign against Nasir El-Rufai and the degeneration of progress in Nigeria" (PDF). p. 9. Archived from the original (PDF) on 2012-05-11. Retrieved 2013-09-08.