Dele Aiyenugba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Dele Aiyenugba
Dele Aiyenugba.JPG
Rayuwa
Haihuwa Jos, 20 Nuwamba, 1983 (37 shekaru)
ƙasa Najeriya
ƙungiyar ƙabila Yarbawa
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Itinerary (en) Fassara
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Kwara United F.C. (en) Fassara1998-2000
Enyimba International F.C.2001-2007
Flag of Nigeria.svg  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar Najeriya2005-2011160
Bnei Yehuda Tel Aviv F.C. (en) Fassara2007-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Lamban wasa 1
Nauyi 75 kg
Tsayi 180 cm

Dele Aiyenugba (an haife shi a shekara ta 1983) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya daga shekarar 2005.