Enitan Bababunmi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Enitan Bababunmi
Rayuwa
Haihuwa 8 Satumba 1940
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Mutuwa 29 Mayu 2017
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a university teacher (en) Fassara, biochemist (en) Fassara da Malami
Employers Jami'ar Ibadan

Enitan Abisogun Bababunmi (an haife shi a ranar 8 ga watan Satumba 1940 – 29 ga Mayu 2017) malami ne ɗan ƙasar Najeriya kuma Farfesa a fannin Biochemistry wanda ya zama mataimakin shugaban jami’ar jihar Legas na uku a tsakanin shekarun 1993 zuwa 1996.[1]

Karramawa[gyara sashe | gyara masomin]

A shekara ta 2002, gwamnatin Amurka ta baiwa Enitan takardar haƙƙin mallaka bayan ya samar da wani tsari wanda zai hana tsokanar cutar kanjamau da masu cutar kansa.[2][3][4]

Mutuwa[gyara sashe | gyara masomin]

Ya rasu a ranar 29 ga watan Mayu, 2017, yana da shekaru 76.[5][6]

Littattafai[gyara sashe | gyara masomin]

  •  Enitan A. Bababunmi (1982). Power House of the Living Cell. University of Ibadan.
  •  Toxicology Forum (Washington, D.C.); Wellcome Trust (London, England); World Health Organization (1 January 1980). Toxicology in the tropics. Taylor & Francis. ISBN 978-0-85066-194-1.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "LASU's three-month crisis festers, awaits Ambode's action". The Guardian. 18 June 2015. Retrieved 3 January 2016.
  2. Andrew Ose Phiri (2006). African Scientific Legacy. Mwajionera Enterprises.
  3. Oyekanmi, Rotimi (4 November 2002). "Nigerian scientist, Bababunmi, gets U.S. patent on AIDS drug". The Guardian. Biafra-Nigeria World. Retrieved 3 January 2016.
  4. Femi Orebe (December 10, 2008). "Dr Enitan Bababunmi: His scientific inventions and patents". The Nation. Retrieved July 19, 2016.
  5. Adebowale, Segun (29 May 2017). "Ex-LASU VC Prof. Bababunmi is dead". The Eagle. Retrieved 29 May 2017.
  6. "Former LASU VC, Prof. Enitan Bababunmi Remembered With Posthumous 80th Birthday Symposium – Independent Newspaper Nigeria" (in Turanci). Retrieved 2022-06-11.