Jump to content

Filin jirgin sama na Mallam Aminu Kano

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Filin jirgin sama na Mallam Aminu Kano
IATA: KAN • ICAO: DNKN More pictures
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin Najeriyajihar Kano
Birnijahar Kano
Coordinates 12°02′51″N 8°31′28″E / 12.0475°N 8.5244°E / 12.0475; 8.5244
Map
Altitude (en) Fassara 1,562 ft, above sea level
History and use
Ƙaddamarwa1936
Suna saboda Aminu Kano
Filin jirgin sama
Tracks
Runway (en) Fassara Material Tsawo Faɗi
05/23rock asphalt (en) Fassara
06/24rock asphalt (en) Fassara
City served jahar Kano
hotan mazaunin jama'a na filin jirgin sama na Malam Aminu Kano, dake Kano
Daukar sama Kano airport
Filin jirgin sama na Mallam Aminu Kano

Filin sauka da tashin jirge na Malam Aminu Mallam Aminu Kano Wanda ake kira da Aminu Kano International Airport mai lambar sadarwar filayen jirage (IATA: KAN, ICAO: DNKN) filin jirgi ne dake a garin Kano a arewacin Najeriya. Tashar jirage ce mallakin Sojojin sama na Masarautar Ingila, kafin samun yancin kan ƙasar. Shine babban filin jirgi daga ɓangaren arewaci ƙasar kuma aka saka masa sunan sanannen ɗansiyaar kasar Aminu Kano

kano airport

Tashar jirgin ta Mallam Aminu Kano itace tashar jirgi mafi daɗewa a ƙasar Najeriya, ta fara aiki tun shekarar 1936. A farkon farawarta itace mahaɗar samar da man jirage tsakanun Afrika da Turai. Filin jirgin na kano ne sanadiyyar samuwar al'umar Labanawa a Kano da kuma hanyar zuwa aikin hajji a Makka dake kasar Saudiyya.

Tarihin filin jirgin

[gyara sashe | gyara masomin]

Filin jirgin saman Mallam Aminu Kano shine mafi dadewa a Najeriya, wanda aka fara aiki a shekarar 1936. A cikin shekarun farko na aiki, ya zama muhimmiyar tashar man fetur ga kamfanonin jiragen sama masu tashi da dogon zango tsakanin Turai da Afirka . Sabbin jiragen sama ba sa bukatar irin wannan tasha, kuma da tabarbarewar tattalin arzikin Kano a karshen karni na 20, da yawa daga cikin jiragen sama na kasa da kasa sun daina hidimar filin jirgin. Lokacin da suka dakatar da zirga-zirga zuwa Kano a watan Yuni 2012, KLM ne kawai kamfanin jirgin saman Turai da ke hidima a birnin, wanda suka yi ba tare da tsangwama ba tun 1947. [1]

  1. Empty citation (help)