Gamal Abdel Nasser
Appearance




Gamal Abdel Nasser ɗan siyasan Misra ne. An haife shi a shekara ta 1918, a Aliskandariya, Misra; ya mutu a shekara ta alif 1970, a Kairo, Misra. Gamal Abdel Nasser shugaban ƙasar Misra ne daga watan Yuni, a shekara ta alif 1956, (bayan Mohammed Naguib) zuwa watan Satumba, a shekara ta alif 1970, (kafin Anwar Sadat).