Garba Mohammed
Appearance
ga Augusta, 1985 - Disamba 1987 ← Garba Duba - Ahmed Muhammad Daku → | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | 15 ga Afirilu, 1944 | ||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Harshen uwa |
Hausa Turanci | ||
| Mutuwa | 10 ga Afirilu, 2021 | ||
| Karatu | |||
| Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Digiri | Janar | ||
Kanar (daga baya Birgediya Janar) Garba Mohammed (15 Afrilu 1944 – 10 Afrilu 2021 ) an naɗa shi gwamnan jihar Sokoto a Najeriya daga watan Agustan shekara ta 1985 zuwa Disambar shekara ta 1987 a lokacin mulkin soja na Janar Ibrahim Babangida.[1][2][3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "BREAKING: Emir of Lere is dead". 10 April 2021.
- ↑ "April 2021".
- ↑ "Nigerian States". WorldStatesmen. Retrieved 2010-01-06.