Jump to content

Gimbiya Fadia ta Masar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gimbiya Fadia ta Masar
Rayuwa
Haihuwa Abdeen Palace (en) Fassara, Kairo da Misra, 15 Disamba 1943
ƙasa Switzerland
Mutuwa Lausanne (en) Fassara, 28 Disamba 2002
Makwanci Masallacin Al-Rifa'i
Kairo
Misra
Ƴan uwa
Mahaifi Farouk of Egypt
Mahaifiya Farida of Egypt
Abokiyar zama Prince Pierre Sa’id Alexeivich Orlov (en) Fassara
Yara
Ahali Fuad II of Egypt (en) Fassara, Princess Fawzia Farouk of Egypt (en) Fassara da Princess Farial of Egypt (en) Fassara
Yare Muhammad Ali dynasty (en) Fassara
Sana'a
Sana'a linguist (en) Fassara, painter (en) Fassara da mai aikin fassara
Imani
Addini Musulunci
Gimibiya a sadda ta ke yarinya
Sarki Firial, Fawzia, da Fadia a lokacin jana'izar Mahaifiyar su, Gimibiya Farida
Fadila da yan uwanta

An haifi ta Gimbiya Fadia (Arabic;15 Disamba 1943 -28 Disamba 2002) a Fadar Abdeen a Alkahira.Ita ce 'yar ƙarama ta marigayi Tsohon Sarki Farouk na Masar da matarsa ta farko,Sarauniya Farida. [ana buƙatar hujja]Bayan an kori mahaifinta a lokacin Juyin Juya Halin Masar na 1952,Gimbiya ta zauna a Italiya na tsawon shekaru biyu.An tura ita da 'yan uwanta mata su zauna a Switzerland,don halartar makarantar kwana.A can,Gimbiya ta yi karatun zane,ta zama ƙwararren mai hawan doki kuma ta sadu da mijinta na gaba.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.