Jump to content

Hausa mouse

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hausa mouse
Conservation status

Least Concern (en) Fassara  (IUCN 3.1)
Scientific classification
Classmammal (en) Mammalia
OrderRodentia (mul) Rodentia
DangiMuridae (en) Muridae
TribeMurini (en) Murini
GenusMus (mul) Mus
jinsi Mus haussa
Thomas & Hinton (en), 1920
hoton bera
beran hausa

Beran Hausa (Mus haussa) Wani nau'in ɓera ne akafi samunsa Mafi yawanci a cikin gida. Ana kuma samunsa a ƙasashe kamar su: Benin, Burkina Faso, Ivory Coast, Ghana, Mali, Mauritania, Niger, Nigeria, da Senegal. halitta habitats ne bushe savanna, arable ƙasar, yankunan karkara da gidajen birane.

Mafi yawan lokuta wannan Bera Yana kasancewa mai girman gaske, yakan addabi gidaje da barna kala-kala tareda lalata musu kayan abinci, a wasu lokutan ma gidaje da suke kiwon kaji, wannan Bera yakan takura musu, idan kajin kanane ma yakan iya halaka su.[1]

  1. Fatinbaba1
  • Musser, GG da MD Carleton. 2005. Superfamily Muroidea. pp. 894–1531 a cikin Dabbobin Dabbobi na Duniya Takaddun Haraji da Yanayi. DE Wilson da DM Reeder eds. Johns Hopkins University Press, Baltimore.