Ikechukwu Emetu
Appearance
| mutum | |
| Bayanai | |
| Jinsi | namiji |
| Ƙasar asali | Najeriya |
| Shekarun haihuwa | 24 ga Maris, 1985 |
| Harsuna | Turanci, Pidgin na Najeriya da Harshen, Ibo |
| Sana'a | ɗan siyasa da injiniya |
| Muƙamin da ya riƙe |
Deputy Governor of Abia State (en) |
| Ilimi a | Jami'ar Fasaha ta Tarayya Owerri |
| Ɗan bangaren siyasa | Nigeria Labour Party |
| Ƙabila | Tarihin Mutanen Ibo |
| Addini | Kiristanci |
| Hair color (en) |
black hair (en) |
| Personal pronoun (en) | L485 |
Ikechukwu Emetu injiniyan Najeriya ne kuma ɗan siyasa, wanda zai zama mataimakin gwamnan jihar Abia daga ranar 29 ga watan Mayun 2023. An zaɓi Emetu mataimakin gwamna a zaɓen gwamnan jihar Abia a cikin shekarar 2023.[1]