Ahmad Ibn Hanbal
Aḥmad dan Muḥammad dan Ḥanbal Abū ʿAbdullāh Ash-Shaybānī (larabci|احمد بن محمد بن حنبل ابو عبد الله الشيباني; 780– 855 CE/164–241 AH), Akan kirasa da Aḥmad dan Ḥanbal ko dan Ḥanbal ko dan Hambal ko Ahmad dan Hambal ko kawai Imam Aḥmad wadanda yan' Sunnah ke kiransa, yakasance balarabe ne Malamin Faqīhun musulunci jurists, theologian, ascetic, da hadisi da kuma sunnar Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata agare shi. Shahararren Malamin addinin musulunci a zamaninsa,[1] sai da Imam dan Hanbal yakai ga a duk lokacin sa babu Wanda yakai ga matsayin sa[2] kuma Malamin da ake girmamawa wurin bin Sunnah Wanda yasa har ake masa lakabi da asalin shehin Sunna a Islama, True Shaykh of Islam,[3] Proof of the Faith,[3] and Seal of the Mujtahid Imams.[3]
Akan masa lakabi da sunaye kamar su; Tābi‘ al-Tābi‘un;
Jurist, Malamin Tauhidi, Masanin Hadisi,
Defender of Orthodoxy, True Shaykh of Islam, Proof of the Faith, Seal of the Mujtahid Imams, Reinforcer of the Religion, One who Gathered the Knowledge of the First and the Last,[4] Guardian of the Prophet's Traditions,[5]Confirmer of Relics[6]
Makabartar da aka birneshi itace ake kira da kabarin Imam Aḥmad, dake birnin Baghdad a Iraq.
Shi ne Malamin da ake ganin yabi Sunnah, kuma daya daga cikin manyan Malaman ta,"[7] da irin karfin fasahar ilimin da Allah yayi masa yataba ko ina daga cikin bangaren karatun addinin Musulunci musamman barayin qurani da sunnah.[7] One of the foremost classical proponents of the importance of using hadith literature to govern Islamic law and life, Ibn Hanbal is famous for compiling one of the most important Sunni hadith collections, the celebrated Musnad,[8] an enormous compendium of prophetic traditions that has continued to wield considerable influence in the field of hadisi studies har izuwa a yau.[1] harwayau, Ibn Hanbal shine wanda sanadiyar karantarwarsa ake wa makarsntarsa ta zama daya daga cikin manyan mazhabobi hudu da muke dasu, wato mazhabar Hanbaliyya a karantarwar Sunnar Manzon Allah tsira da aminci sun tabbata agare shi, na dokokin addinin musulunci.[1]
Ya karanta fiqhu da hadisi karkashin malamai daban-daban lokacin yana matashinsa.[9] Ibn Hanbal ya shahara a karshe karshen rayuwarsa sanadiyar gagarumin taimakon sa akan Mihna, wanda daular Abbasiyya da al-Ma'mun ta kindaya a kusan karshen mulkin sa, Wanda shugaban yanada goyon baya ga Mu'utazila Masu cewar alqur'ani halitta ne, Wanda hakan yasaba wa karantarwar qur'anin itakanta da take nuna ita maganar Allah madaukakin Sarki ne.[1] wannan yasa aka fara azabtar da malamin Dan yakibin wannan koyarwar, sai dai Imam Ibn Hanbal yacigaba ne kawai da samun daukaka a wurin al'ummar sa."[1] in the annals of Islamic history.
Throughout Islamic history, Ibn Hanbal was venerated as an exemplary figure in all the traditional schools of Sunni thought,[1] both by the exoteric ulema and by the mystics, with the latter often designating him as a saint in their hagiographies.[10] The fourteenth-century hadith master al-Dhahabi referred to Ibn Hanbal as "the true Shaykh of Islām and leader of the Muslims in his time, the ḥadīth master and Proof of the Religion."[3]
A zamanin nan, sunan Imam Ibn Hanbal yazama wani abun cece kuce kasantuwar ganin cewa zuwa karantarwar Wahhabiyawa a yanzu, suna ikirarin shine jagoransu ko kuma dai karantarwar sa suke bi ko ace shine magabacinsu, tare da danganta Kansu kuma da shahararren Malamin nan daya sake jaddada karantarwar Hanbaliyya a Karni na goma sha uku wato Shaykh Ibn Taymiyyah. Kodai da yake ansha hayaniya akan haka ga wasu manyan Malamai masu cewar karantarwar Ibn Hanbal baida wani tasiri ko alaka da ta wahhabiyawa,"[11] duk da akwai hujjoji, inji wasu malaman masu ganin tsohon karantarwar Hanbaliya sunada banbancin akida sosai dana Wahhabiyawan,"[11] rich as medieval Hanbali literature is in references to saints, grave visitation, miracles, and relics.[12] akan wannan karantarwa ne yasa malamai dauko maganar Ibn Hanbal akan yin amfani da support for the use of relics as simply one of several important points upon which the theologian's opinions diverged from those of Wahhabism.[6]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 1.2 1.3 1.4 1.5 H. Laoust, "Ahmad b. Hanbal," in Encyclopedia of Islam, Vol. I, pp. 272-7
- ↑ Mohammed M. I. Ghaly, "Writings on Disability in Islam: The 16th Century Polemic on Ibn Fahd's "al-Nukat al-Ziraf"," The Arab Studies Journal, Vol. 13/14, No. 2/1 (Fall 2005/Spring 2006), p. 26, note 98
- ↑ 3.0 3.1 3.2 3.3 Gibril F. Haddad, The Four Imams and Their Schools (London: Muslim Academic Trust, 2007), p. 301
- ↑ See Gibril F. Haddad, The Four Imams and Their Schools (London: Muslim Academic Trust, 2007), p. 307
- ↑ Hujwiri, Kashf al-Mahjub, tr. Nicholson, chap. 21, p. 117.
- ↑ 6.0 6.1 Gibril F. Haddad, The Four Imams and Their Schools (London: Muslim Academic Trust, 2007), p. 390
- ↑ 7.0 7.1 Holtzman, Livnat, “Aḥmad b. Ḥanbal”, in: Encyclopaedia of Islam, THREE, Edited by: Kate Fleet, Gudrun Krämer, Denis Matringe, John Nawas, Everett Rowson
- ↑ 1st ed., Cairo 1311; new edition by Aḥmad S̲h̲ākir in publ. since 1368/1948
- ↑ Manāḳib, pp. 33-6; Tard̲j̲ama, pp. 13-24
- ↑ Christopher Melchert, The Ḥanābila and the Early Sufis, Arabica, T. 48, Fasc. 3 (Brill, 2001), p. 356
- ↑ 11.0 11.1 Michael Cook, “On the Origins of Wahhābism,” Journal of the Royal Asiatic Society, Third Series, Vol. 2, No. 2 (Jul. 1992), p. 198
- ↑ Christopher Melchert, The Ḥanābila and the Early Sufis, Arabica, T. 48, Fasc. 3 (Brill, 2001); cf. Ibn al-Jawzī, Manāqib al-imām Aḥmad, ed. ʿĀdil Nuwayhiḍ, Beirut 1393/1973