Jump to content

Imran Khan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Imran Khan
22. Firimiyan Indiya

18 ga Augusta, 2018 - 10 ga Afirilu, 2022
Shahid Khaqan Abbasi (en) Fassara - Shehbaz Sharif
Federal Minister for Interior (en) Fassara

18 ga Augusta, 2018 - 18 ga Afirilu, 2019
Member of the 15th National Assembly of Pakistan (en) Fassara

13 ga Augusta, 2018 - 11 ga Afirilu, 2022
District: NA-95 Mianwali-I (en) Fassara
Member of the 14th National Assembly of Pakistan (en) Fassara

11 Mayu 2013 - 31 Mayu 2018
Hanif Abbasi (en) Fassara
District: NA-62 Rawalpindi-VI (en) Fassara
waziri

7 Disamba 2005 - 2014
Betty Lockwood, Baroness Lockwood (en) Fassara - Kate Swann (en) Fassara
Member of the National Assembly of Pakistan (en) Fassara

10 Oktoba 2002 - 3 Nuwamba, 2007 - Nawabzada Malik Amad Khan (en) Fassara
District: NA-71 (Mianwali-I) (en) Fassara
party leader (en) Fassara

25 ga Afirilu, 1996 - 2 Disamba 2023 - Gohar Ali Khan (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Lahore, 5 Oktoba 1952 (72 shekaru)
ƙasa Pakistan
Mazauni Islamabad
Ƙabila Pashtuns (en) Fassara
Harshen uwa unknown value
Ƴan uwa
Mahaifi Ikramullah Khan Niazi
Mahaifiya Shaukat Khanum
Abokiyar zama Jemima Khan  (16 Mayu 1995 -  22 ga Yuni, 2004)
Reham Khan (en) Fassara  (8 ga Janairu, 2015 -  30 Oktoba 2015)
Bushra Bibi (en) Fassara  (18 ga Faburairu, 2018 -
Ma'aurata Emma Sergeant (en) Fassara
Sita White (en) Fassara
Yara
Karatu
Makaranta Keble College (en) Fassara
Royal Grammar School Worcester (en) Fassara
Aitchison College (en) Fassara
Jami'ar Oxford
Harsuna Urdu
Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, cricketer (en) Fassara, autobiographer (en) Fassara da investor (en) Fassara
Kyaututtuka
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa Pakistan Tehreek-e-Insaf (en) Fassara
IMDb nm0451231
Imran Khan

Imran Ahmad Khan Niazi (Urdu: عمران احمد خان نیازی) (an haife shi 5 Oktoba 1952) ɗan siyasan Pakistan ne. Shi ne Firayi Minista na 22 a Pakistan daga 2018 zuwa 2022. Kafin shiga siyasa Khan ya kasance ɗan wasan kurket kuma ya buga wasan Kurket na ƙasa da ƙasa tsawon shekaru 20 a ƙarshen ƙarni na 20.[1][2][3]

Wasan Kurket

[gyara sashe | gyara masomin]

Khan ya fara wasa ne a matsayin ɗan wasan Kurket na aji na farko a Lahore a shekarar 1968.[4] A lokacin karatunsa a Jami'ar Oxford, ya kuma buga wa ƙungiyar su ta Blue's Cricket wasa.[5] A cikin shekarar 1971, ya buga wasansa na farko na gwaji na ƙasa da ƙasa a Pakistan da Ingila. A cikin 1974, ya buga wasansa na farko na ƙasa da ƙasa na kwana daya da Ingila.

Khan kuma ya zama na biyu mafi sauri duk wanda ya kai alamar gudu 3000 da wickets 300. Hakanan yana da matsakaicin matsayi na biyu mafi kyau a wasan kurket a matsayi na 6.[6]

Khan ya zama kyaftin din Pakistan a 1982, ya zama daya daga cikin kyaftin din da suka yi nasara tare da nasara 91 a gwaje-gwaje da ODI.[7]

Khan ya zama ɗan siyasa a tsakanin shekarun 1990 ta hanyar kafa jam'iyyarsa ta siyasa mai suna Pakistan Tehreek-e-Insaf (PTI) a 1996. Ya gina wata asibitin ciwon daji, Shaukat Khanum, don tunawa da mahaifiyarsa wadda ita ma ta mutu sakamakon ciwon daji.[8] Ya goyi bayan shugaba Pervez Musharraf daga 1999. A shekara ta 2007 ya canza ra’ayinsa sannan ya yi adawa da Musharraf.[9]

Imran Khan

A ranar 26 ga watan Yulin, 2018, Khan ya zama Firayi Minista duk da cewa mutane da yawa sun zargi Khan da tafka maguɗi a zaɓen.[10] Khan ya yi rantsuwa a matsayin Firayim Minista na Pakistan a ranar 18 ga Agusta 2018.[11]

A ranar 3 ga Afrilu, 2022, ya gaya wa Shugaba Arif Alvi ya rusa Majalisar Dokoki ta kasa bayan da wani kuduri na rashin amincewa da shi ya gaza.[12] Duk da haka, bayan kwanaki hudu a ranar 7 ga Afrilu, daga baya Kotun Koli ta ce abin da Khan ya yi haramun ne.[13] Ba da daɗewa ba aka zartar da wani kuduri na rashin amincewa da Khan a ranar 10 ga Afrilu, 2022 ya zama Firayim Minista na farko a Pakistan da aka cire daga ofis ta hanyar ƙuri'ar rashin amincewa.[14][15][16]

A ranar 3 ga Nuwamba, 2022, a Wazirabad, Punjab, an harbe Khan a lokacin da yake jawabi, amma ya tsira daga yunkurin kashe shi.

Imran Khan
Imran Khan

A ranar 9 ga Mayu, 2023 an kama Khan saboda cin hanci da rashawa a Babbar Kotun da ke Islamabad.[17] A ranar 30 ga Janairu, 2024, an yanke masa hukuncin daurin shekaru 10 a gidan yari saboda ya tona asirin kasa.[18]

  1. ""THE INTERVIEW: ANYTHING HE KHAN'T DO?"". Archived from the original on 2013-10-04. Retrieved 2019-01-05.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)
  2. "Imran Khan". ESPN. Retrieved 2009-10-06.
  3. "#HappyBirthdayIK: PTI Chairman Imran Khan turns 62". DAWN.COM. Dawn. 5 October 2014. Archived from the original on 7 April 2017. Retrieved 14 August 2016.
  4. ""THE INTERVIEW: ANYTHING HE KHAN'T DO?"". Archived from the original on 2013-10-04. Retrieved 2019-01-05.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)
  5. Kuchibhotla, Akshaj (14 August 2014). "Imran Khan's debut in International cricket".
  6. "Best averages by batting position". Cricinfo. 11 October 2005.
  7. "OPF". 4 October 2007. Archived from the original on 2007-10-04.
  8. Walsh, Declan (2011-10-31). "Imran Khan laps up acclaim in Pakistan". The Guardian (in Turanci). ISSN 0261-3077. Retrieved 2023-05-30.
  9. "Pakistan MPs in election boycott" (in Turanci). 2007-10-02. Retrieved 2023-05-30.
  10. "Pakistan election: Imran Khan claims victory amid rigging claims". BBC. 27 July 2018. Retrieved 27 July 2018.
  11. "Imran Khan to take oath as PM of Pakistan on August 18". The News International. 13 August 2018. Retrieved 14 August 2018.
  12. "Imran Khan advised President Alvi to dissolve assemblies" (in Turanci). 3 April 2022.
  13. "Pakistan Court Scraps Khan's Election Plan, Boosting Opposition". Bloomberg.com. Bloomberg. 7 April 2022. Retrieved April 7, 2022.
  14. Chaudhry, Fahad (2022-04-09). "Imran Khan loses no-trust vote, prime ministerial term comes to unceremonious end". DAWN.COM (in Turanci). Retrieved 2022-04-09.
  15. "Live updates: NA votes out PM Imran Khan in a historic first for Pakistan". www.thenews.com.pk (in Turanci). Retrieved 2022-04-09.
  16. "No-trust motion: Imran Khan becomes first prime minister to be voted out of pow". Latest News - The Nation (in Turanci). Retrieved 2022-04-09.
  17. "Imran Khan:Dozens of police seize ex-PM outside court in Pakistan". BBC News. 9 May 2023.
  18. "Imran Khan: Pakistan former PM jailed in state secrets case as election looms" (in Turanci). 2024-01-30. Retrieved 2024-01-30.