Independence House
Appearance
Independence House | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
Jihohin Najeriya | jahar Lagos |
Birni | Lagos, |
Coordinates | 6°27′N 3°24′E / 6.45°N 3.4°E |
History and use | |
Opening | 1961 |
Karatun Gine-gine | |
Tsawo | 103 m |
Floors | 23 |
|
Independence House, Ginin ofishi ne mai hawa 25, wannan ginin na dogon lokaci yana yamma da dandalin Tafawa Balewa, Onikan Legas.[1]
Gwamnatin Birtaniya ce ta kaddamar da aikin a matsayin shaida da kuma kyakkyawan fata na goyon bayan samun ‘yancin kai a shekarar 1960.[2]
Ginin
[gyara sashe | gyara masomin]Ginin an gina shi ne da siminti mai karfi, ginin ya kunshi manyan kamfanoni da kuma hedikwatar tsaro a karkashin gwamnatin Babangida wanda aka fi sani da Defence House. A shekarar 1993, wasu sassansa sun kama wuta kuma tun bayan faruwar lamarin, ba a gudanar da ginin yadda ya kamata ba.[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ John Alfred Williams (1962). Africa: Her History, Lands and People: Told with Pictures (Cooper Square pictorial paperback series) . Rowman & Littlefield. p. 110. ISBN 978-0-815-4025-89
- ↑ Nkanga, Peter. "The Starting Point". Souvenir of A Monument.
- ↑ Nkanga, Peter. "The Starting Point" . Souvenir of A Monument.