Jerin Asibitoci a Najeriya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jerin Asibitoci a Najeriya
jerin maƙaloli na Wikimedia
Bayanai
Ƙasa Najeriya

Mai zuwa jerine na asibitoci a Najeriya.

  • Yankunan Stroke da Neuroscience Hospital, Mgbirichi, Jihar Imo
  • Asibitin Koyarwa na Aminu Kano
  • Asibitin Koyarwa ta Jami'ar Legas
  • Asibitin Koyarwa na Jami'ar Umaru Musa Yar'adua, Katsina
  • Asibitin Koyarwa na Jami'ar Benin
  • Asibitin Koyarwa na Jami'ar Ilorin
  • Asibitin Koyarwa na Jami'ar Najeriya
  • Asibitin Kwalejin Jami'ar, Ibadan
  • Asibitin Ahmadiyya Newbussa
  • Cibiyar Kiwon Lafiya ta Tarayya (FHMC)
  • Asibitin kasa, Abuja
  • Asibitin koyarwa na jami'ar jihar Abia, Aba
  • Asibitin Koyarwa na Jami’ar Jihar Imo, Orlu
  • Sir Yahaya Memorial Hospital Kebbi
  • ECWA Hospital Egbe
  • Cibiyar Kiwon Lafiya ta Tarayya, Abeokuta
  • Asibitin ECWA Evangel, Jos
  • Asibitin Koyarwa na Jami’ar Jihar Legas
  • Asibitin Koyarwa na Tarayya, Ido Ekiti
  • St Edmund Eye Hospital Surulere Lagos
  • Asibitin Newlife Mubi, jihar Adamawa

Jihar Kano[gyara sashe | gyara masomin]