Jerin Gwamnonin Jihar Borno

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jerin Gwamnonin Jihar Borno
jerin maƙaloli na Wikimedia

Jerin Gwamnoni da Shugabannin soji da suka taba yin mulki a matsayin Gwamnoni a Jihar Borno, Nijeriya. Jihar Borno dai an kafa ta ne a matsayin jiha a 3 ga watan Fabrairun shekarar 1976, bayan Jihohin Arewa maso Gabas an rarraba su zuwa Bauchi, Borno, da Gongola.

Suna Lakabi Kama Aiki Barin Aiki Jam'iya Notes
Musa Usman Gwamna 28 May 1967 July 1975 (Soja) Jihar Arewa maso Gabas
Muhammadu Buhari Gwamna July 1975 March 1976 (Soja) Jihar Arewa maso Gabas
Group Captain Mustapha A. Amin Gwamna March 1976 July 1978 (Soja) Gwamna na farko a Jihar Borno
Tunde Idiagbon Gwamna July 1978 October 1979 (Soja)
Mohammed Goni Gwamna October 1979 October 1983 GNPP Jamhoriyar Nijeriya ta Biyu
Asheik Jarma Gwamna 1 October 1983 31 December 1983 NPN Jamhoriyar Nijeriya ta Biyu
Abubakar Waziri Gwamna January 1984 August 1985 (Soja)
Abdulmumini Aminu Gwamna August 1985 December 1987 (Soja)
Abdul One Mohammed Gwamna December 1987 December 1989 (Soja)
Mohammed Maina Gwamna December 1989 June 1990 (Soja)
Mohammed Buba Marwa Gwamna June 1990 January 1992 (Soja)
Maina Maaji Lawan Gwamna January 1992 November 1993 SDP Jamhoriyar Nijeriya ta Uku
Ibrahim Dada Shugaban Soji 9 December 1993 22 August 1996 (Soja)
Victor Ozodinobi Shugaban Soji 22 August 1996 1997 (Soja)
Augustine Aniebo Shugaban Soji 1997 August 1998 (Soja)
Lawal Haruna Shugaban Soji August 1998 May 1999 (Soja)
Mala Kachalla Gwamna 29 May 1999 29 May 2003 APP Jamhoriyar Nijeriya ta Hudu
Ali Modu Sheriff Gwamna 29 May 2003 29 May 2011 ANPP
Kashim Shettima Gwamna 29 May 2011 Maici ayanzu APP