Kashim Shettima
Appearance
|
| |||||||||
29 Mayu 2023 - ← Yemi Osinbajo
11 ga Yuni, 2019 - 29 Mayu 2023 District: Borno ta tsakiya
29 Mayu 2011 - 29 Mayu 2019 ← Ali Modu Sheriff - Babagana Umara Zulum → District: Borno ta tsakiya
| |||||||||
| Rayuwa | |||||||||
| Haihuwa | Maiduguri, 2 Satumba 1966 (59 shekaru) | ||||||||
| ƙasa | Najeriya | ||||||||
| Ƙabila | Mutanen Kanuri | ||||||||
| Harshen uwa |
Kanuri Hausa | ||||||||
| Ƴan uwa | |||||||||
| Mahaifi | Shettima Mustapha | ||||||||
| Abokiyar zama | Nana Shettima (1998 - | ||||||||
| Karatu | |||||||||
| Makaranta |
Jami'ar Maiduguri Jami'ar Ibadan | ||||||||
| Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya Kanuri | ||||||||
| Sana'a | |||||||||
| Sana'a | ɗan siyasa, Mai tattala arziki, Malami da Ma'aikacin banki | ||||||||
| Employers | Jami'ar Maiduguri | ||||||||
| Imani | |||||||||
| Addini | Musulunci | ||||||||
| Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress | ||||||||



Alhaji Kashim Ibrahim Shettima An haife shi a ranar 2 ga watan satumba shekarara alif 1966 a garin Maiduguri, babban birnin Jihar Borno, Nijeriya. shi ne ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam’iyyar A P C a zaɓen shugaban kasa a shekara ta 2023 da ke takara tare da Alhaji Bola Ahmad Tinubu, kashim Ibrahim shettima yayi gwamna a jahar borno a shekara ta (2011 zuwa shekara ta 2019) kashim kashim yariƙe manaja abanki maisuna zenith bank, cikakken ɗan siyasane a borno state kashim sanata ne a borno ta tsakiya.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Babangida, Mohammed (2023-05-29). "PROFILE: Kashim Shettima: The accidental governor who is now Nigeria's vice president". Premium Times Nigeria. Retrieved 2023-06-07.