Babagana Umara Zulum
Babagana Umara Zulum | |||
---|---|---|---|
29 Mayu 2019 - ← Kashim Shettima | |||
Rayuwa | |||
Cikakken suna | Babagana Umara Zulum | ||
Haihuwa | Mafa, 26 ga Augusta, 1969 (55 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Ƙabila | Hausawa | ||
Harshen uwa | Kanuri | ||
Karatu | |||
Makaranta |
Jami'ar Maiduguri Jami'ar Ibadan | ||
Matakin karatu |
Digiri a kimiyya Master of Science (en) Doctor in Engineering (en) | ||
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | Malami da ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Addini | Musulunci | ||
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
Farfesa Babagana Umara Zulum An haife shi ne a ranar 26 ga watan Agusta, a shekara ta alif dubu daya da dari tara da sittin da tara (1969) Miladiyya.(A.c)a garin Mafa, gwamnan Kuma yan Gungiyan Boko Harama sun sha kai masa hare hare daban daban ammah basa samun nassarah, jihar Borno ne daga shekara ta 2019 (bayan Kashim Ibrahim Shettima).Babagana Umar zulum yakasance gwamna ne jajirtace wanda a bangaren siyasan dimukradiyya da yasa a sawun gaba.[1][2][3]
Rayuwar sa
[gyara sashe | gyara masomin]An haife shi a cikin garin mafa jihar bornon nijeriya a ranar 26 ga watan Augusta shekara ta 1969,yayi firamare da sakandiri duk a cikin garin mafa da monguno tsakanin shekara 1975 zuwa 1985.
Sana,a
[gyara sashe | gyara masomin]Umar zulum a tarihin rayuwar sa yayi sana,are tukin mota tasi da daukan itace na tsawon shekaru goma Sha shida, sannan yayi sana,are Saka tiles dashi da mahaifin sa,yayi sana,ar markade yayin da yake kwaleji,Yana yaro Kuma Yana tafiyan kilomita bakwai zuwa makarantar firamare.[4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "APC's Zulum wins Borno Gov poll with 1,175,440 votes". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2019-03-13.
- ↑ Abubakar, Uthman; Omirin, Olatunji (2019-03-11). "JUST IN: Zulum wins Borno governorship election". Daily Trust (in Turanci). Archived from the original on 2019-03-30. Retrieved 2019-03-13.
- ↑ guardian.ng https://guardian.ng/tag/babagana-umara-zulum/. Retrieved 2020-05-28. Missing or empty
|title=
(help) - ↑ https://www.bbc.com/hausa/labarai-51561330.amp