Mala Kachalla

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mala Kachalla
Gwamnan Jihar Borno

29 Mayu 1999 - 29 Mayu 2003
Lawal Haruna - Ali Modu Sheriff
Rayuwa
Haihuwa 1941
ƙasa Najeriya
Ƙabila Hausawa
Harshen uwa Hausa
Mutuwa 18 ga Afirilu, 2007
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Nigeria Peoples Party
Peoples Democratic Party
Alliance for Democracy (en) Fassara

Mala Kachalla (An haifeshi a Nuwamba 1941) a maiduguri jihar Borno ya kasance gwamnan jihar Borno a Najeriya daga 29 ga Mayu 1999 zuwa 29 ga Mayu 2003.[1]

Siyasa[gyara sashe | gyara masomin]

Gwamnan jihar Borno[gyara sashe | gyara masomin]

An zabi Mala Kachalla a matsayin gwamnan jihar Borno a watan Afrilun shekarar 1999 a lokacin zaben gwamnan jihar Borno a shekarar 1999, inda ya tsaya takarar jam'iyyar All People's Party (APP), wadda aka sauya mata suna All Nigeria People's Party (ANPP).[2]

Manazarta=[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://www.manpower.com.ng/people/15802/mala-kachalla
  2. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-14. Retrieved 2023-07-14. More than one of |archiveurl= and |archive-url= specified (help); More than one of |archivedate= and |archive-date= specified (help)