Kahina

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Simpleicons Interface user-outline.svg Kahina
Statue of Dyhia in Khenchela, 2009 (Algeria).jpg
sarki

Rayuwa
Haihuwa Aurès Mountains (en) Fassara, 7 century
Mutuwa Tabarka (en) Fassara, 703
Makwanci Baghai (en) Fassara
Sana'a
Sana'a sarki

Dihya, ko Damya ), Sarauniya ce ta Abzinawa kuma shugabar addini da soja. Ta jagoranci mutanen gari don adawa da faɗaɗar larabawa a yankin arewa maso yammacin Afirka . Wannan ya faru ne a yankin da a da ake kira Numidia, wanda ke gabashin Algeria a yau. An haife ta a farkon karni na 7 kuma ta mutu a ƙarshen ƙarshen ƙarni na 7 a ƙasar da take yanzu Algeria.