Keanu Reeves
Keanu Reeves babban dan wasan kwaikwayo ne haifaffen dan qasar kanada an haifeshi ne a biyu ga watan satumbai shekarai alif dubu daya da dari tara da sittin da hudu.
Darajar arzikin Keanu Reeves kimanin dala miliyan dari uku da tamanin [1][2][3]