Jump to content

Khadija bint Khuwailid

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Khadija bint Khuwailid
Rayuwa
Haihuwa Makkah, 6 century
Mutuwa Makkah, 619
Makwanci Jannat al-Mu'alla (mul) Fassara
Ƴan uwa
Mahaifi Khuwaylid ibn Asad
Mahaifiya Fatima bint Za'idah
Abokiyar zama Al-Nabash bin Zarara Al-Tamimi (en) Fassara
Muhammad  (Satumba 595 -  30 ga Afirilu, 619)
Yara
Ahali Hizam ibn Khuwaylid (en) Fassara, Awwam ibn Khuwaylid (en) Fassara, Halah bint Khuwailid (en) Fassara da Nawfal ibn Khuwaylid (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Ingantaccen larabci
Sana'a
Sana'a ɗan kasuwa, wholesale merchant (en) Fassara da Ɗan kasuwa
Imani
Addini Musulunci
Khadija al-Kubra
Khadijah
Masallacin Khadijah (an saka sunanta a masallacin)

Khadija Yar Khuwailid An haifeta ne kafin shekaran giwaye, saboda lokacin ba'a fara kirgen shekaru ba saida aka baiwa manzon Allah S.A.W Annabta, ta kasance matar annabi ta farko kuma uwa ga yayan annabin rahma Annabi Muhammad S.A.W, ita ya fara aura a rayuwarsa, tin kafin a turo shi da Annabta, Yana daga falalarta [Annabi]Muhammad S.A.W, ita yafara aura a lokacin da aka ba annabi muhammad annabta ita yafara fada mawa, sa annan itace ta kwantar ma annabi muhammad da hankali a yayin da aka saukar me da suratul Alaq Ta nuname ba abinda zai cutar dashi saboda kyawawan dabi'ar sa.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. Encyclopaedia of the Quran. Leidan: Brill, 2001. Print.