Leonard Cohen

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Leonard Cohen
Leonard Cohen concert of the 2008 tour.jpg
Rayuwa
Cikakken suna Leonard Norman Cohen
Haihuwa Westmount Translate, Satumba 21, 1934
ƙasa Kanada
Mazaunin Montréal
Westmount Translate
ƙungiyar ƙabila Ashkenazi Jews Translate
Yahudawa
Mutuwa Los Angeles, Nuwamba, 7, 2016
Makwanci Mount Royal Translate
Montréal
Yanayin mutuwa accident Translate (Sankara
fall Translate)
Yan'uwa
Ma'aurata Marianne Ihlen Translate
Dominique Issermann Translate
Rebecca De Mornay Translate
Suzanne Elrod Translate
Yara
Karatu
Makaranta Westmount High School Translate
Columbia University Translate
McGill University Translate
(1951 - 1955) Bachelor of Arts Translate
Harsuna Faransanci
Turanci
Malamai Solomon Klonitzky-Kline Translate
Sana'a
Sana'a singer-songwriter Translate, mawaƙi, street artist Translate, novelist Translate, marubuci, mawaƙi, ɗan wasa, pianist Translate, marubin wasannin kwaykwayo, ɗan wasan kwaikwayo da mai tsara
Muhimman ayyuka Songs from a Room Translate
Various Positions Translate
Old Ideas Translate
The Future Translate
Hallelujah Translate
The Favourite Game Translate
The Energy of Slaves Translate
Parasites of Heaven Translate
Beautiful Losers Translate
Kyaututtuka
Ayyanawa daga
Wanda ya ja hankalinsa Federico García Lorca Translate
Mamba American Academy of Arts and Sciences Translate
Artistic movement rock music Translate
spoken word Translate
folk rock Translate
synth-pop Translate
world music Translate
soft rock Translate
pop music Translate
contemporary folk music Translate
pop rock Translate
blues Translate
Yanayin murya baritone Translate
bass-baritone Translate
Kayan kida guitar Translate
piano Translate
Jadawalin Kiɗa Columbia Records Translate
Imani
Addini Buddhism Translate
Judaism Translate
Scientology Translate
IMDb nm0169552
www.leonardcohen.com/
Leonard Cohen a shekara ta 1988.

Leonard Cohen mawaƙin Kanada ne. An haife shi a shekara ta 1934 a Westmount, kusa da Montreal (a cikin Kebek, Kanada); a mutu a shekara ta 2016 a Los Angeles, Tarayyar Amurka.

Ya rubuta waƙoƙin da yawa, ciki har da :

  • Suzanne (da Hausanci: Suzana), 1967
  • So long, Marianne (Sai anjima, Maryan), 1967
  • Bird on the Wire (Tsuntsu akan waya), 1968
  • Dance Me to the End of Love (Rawa mani har zu ƙarshen soyayya), 1984
  • Hallelujah (Aleluya), 1984
  • First We Take Manhattan (Na farko mun kama Manhattan), 1987
  • Everybody Knows (Kowa san), 1988

Waƙoƙinshi, suna nufa al'amura dabban-dabban, ciki har da soyayya, addini, siyasa, jima'i kuma da warewa.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.