Lucy Ameh
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Jahar Kaduna, 3 Disamba 1980 (44 shekaru) |
| ƙasa | Najeriya |
| Karatu | |
| Makaranta |
Jami'ar Ahmadu Bello Jami'ar, Jos |
| Matakin karatu |
Bachelor of Arts (mul) |
| Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan kasuwa da jarumi |
| IMDb | nm7051792 |
Lucy Ameh an haife shi rana ta shabiyu ga wata Yuni (1980) yar wasan kwaikwayo na Nollywood ce kuma ‘yar kasuwa wacce ta shahara bayan tauraruwa a Braids on a Bald Head a 2010.