Magdeline Moyengwa
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | 31 ga Maris, 2001 (25 shekaru) |
| ƙasa | Botswana |
| Karatu | |
| Harsuna |
Turanci Harshen Tswana |
| Sana'a | |
| Sana'a |
weightlifter (en) |
| Nauyi | 58 Kilogram |
| Imani | |
| Addini | Kiristanci |



Magdeline Moyengwa (an haife ta a ranar 31 ga watan Maris shekarar 2001) [1] 'yar kasar Botswana ce mai wasan weightlifter. Ita ce mace ta farko 'yar wasan weightlifter daga Botswana da ta wakilci ƙasarta a gasar weightlifting ta duniya da kuma gasar Olympics ta bazara.
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]A shekarar 2019, ta wakilci kasar Botswana a gasar cin kofin Afrika da aka gudanar a garin Rabat na ƙasar Morocco. [2] A wannan shekarar, ta kuma shiga gasar mata mai nauyin kilogiram 59 a gasar weightlifting ta duniya ta shekarar 2019 a Pattaya, Thailand. [3]
A shekarar 2021, ta lashe lambar tagulla a gasar mata ta kilogiram 59 a gasar weightlifting ta Afirka da aka gudanar a birnin Nairobi na ƙasar Kenya. A watan Yulin shekarar 2021, ta wakilci Botswana a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2020 a garin Tokyo, Japan. Ta fafata a gasar tseren kilo 59 na mata. [4] Ta ɗaga 70 kg a cikin Snatch kuma ba ta yi rajistar sakamakon a cikin Clean & Jerk ba. [4]
Nasarorin da aka samu
[gyara sashe | gyara masomin]| Year | Venue | Weight | Snatch (kg) | Clean & Jerk (kg) | Total | Rank | ||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| 1 | 2 | 3 | Rank | 1 | 2 | 3 | Rank | |||||
| Summer Olympics | ||||||||||||
| 2021 | 59 kg | 65 | 70 | N/A | N/A | — | — | |||||
| World Championships | ||||||||||||
| 2019 | Samfuri:Country data THA Pattaya, Thailand | 59 kg | 65 | 36 | 82 | 36 | 147 | 35 | ||||
| African Championships | ||||||||||||
| 2021 | 59 kg | 60 | 5 | 70 | 75 | Samfuri:Bronze3 | 135 | Samfuri:Bronze3 | ||||
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Start List – 2021 African Weightlifting Championships" (PDF). Weightlifting Federation of Africa. Retrieved 24 June 2021.
- ↑ "2019 African Games Weightlifting Results". International Weightlifting Federation. Archived from the original on 29 May 2020. Retrieved 29 May 2020. More than one of
|archiveurl=and|archive-url=specified (help); More than one of|archivedate=and|archive-date=specified (help) - ↑ "2019 World Weightlifting Championships Results Book" (PDF). International Weightlifting Federation. Archived (PDF) from the original on 25 July 2021. Retrieved 25 July 2021.
- 1 2 "Women's 59 kg Results" (PDF). 2020 Summer Olympics. Archived (PDF) from the original on 27 July 2021. Retrieved 31 July 2021.